Kalli Bidiyon Abinda matasa a jihar Edo sukawa fastar yakin neman zaben shugaba Tinubu
An ga matasa na yàgà fastar yakin neman zaben shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu.
Matasan sun fito zanga ne inda suka nuna fushinsu game da matsalar tsaro data addabi yankunansu.
https://twitter.com/i/status/2010102163222213060








