Tuesday, November 17
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Matar mutuminnan dake zargin Sheikh Dr. Ahmad Gumi da rike masa mata ta yi magana

Matar mutuminnan dake zargin Sheikh Dr. Ahmad Gumi da rike masa mata ta yi magana

Duk Labarai
Khadija Diab, 'yar kasar Morocco da mijinta ke zargin Sheikh Dr. Ahmad Gumi da riketa na tsawon watanni 11 ta yi magana a karin farko. Khadija tace da farko dai Mijinta Nasiru Idris Makaryacine, ya mata karyar yana da wadata, kuma yana da aiki. Tace tun kamin su zo Najeriya ya mata alkawarin cewa ba zata zauna gida daya da matarsa ba ya tanadar mata gida. Amma da suka zo ita da magaifiyarta, sai ya ajiyesu a otal sannan ya rika rokonta wai ta yadda ta zauna gida daya da matarsa amma ta kiya Tace da yaga ba zata hakura ba shine ya kama mata gida amma bai saka komai ba a ciki, data masa magana yace a hankali zai rika sayo kayan gidan. Tace ta mai magana ya sai mata injin wanki amma yaki, tace dole da hannu ta rika wanki wanda bata saba da hakan a kasarsu ba. Tace da kanshi ...
Kalli Bidiyon: Ya da Tahir Fagge da sauran wasu ‘yan Kannywood suka shirya gangamin wayar da kan Area akan cewa kada su zabi shugaba Tinubu a 2027

Kalli Bidiyon: Ya da Tahir Fagge da sauran wasu ‘yan Kannywood suka shirya gangamin wayar da kan Area akan cewa kada su zabi shugaba Tinubu a 2027

Duk Labarai
Kungiyar taurarin fina-finan Hausa me suna Kannywood Media forum ta fita zanga-zanga inda take kira ga 'yan arewa kada su sake zaben shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a zaben 2027. Tahir Fagge da sauran wasu jarumai ne suka jagoranci zanga-zangar inda aka ji suna cewa kada a zabi shugaban kasar a zabe me zuwa. https://twitter.com/Arewa_Source/status/2097532074538254398
Kalli Bidiyon: Rarara da Matarsa A’ishatulhumaira sun yi watsi dani bayan na musu wahala>>Inji Maijidda Abbas

Kalli Bidiyon: Rarara da Matarsa A’ishatulhumaira sun yi watsi dani bayan na musu wahala>>Inji Maijidda Abbas

Duk Labarai
Tauraruwar fina-finan Hausa, Maijidda Abbas ta bayyana cewa Rarara da matarsa, Aishatulhumaira da Alhikma sun yi watsi da ita basa daukar wayarta. Tace Dalilin Rarara ta bude Tiktok ta musu wahala amma yanzu ta shiga matsala sun kasa taimakonta inda tace bata ga ranar tare dasu ba. Tace yanzu ko wayarsu ta kira basa dauka. https://www.tiktok.com/@maijiddaabbas7/video/7683260431770619156?_r=1&_t=ZS-99aBwnIq7yH