Wannan Mahaucin ya dauki hankula bayan da yace yana cinikin Naira Miliyan 9.5 a kullun
Wani matashi yace ya je jihar Nasarawa kuma ya shiga kasuwa inda ya samu wani mahauci me suna Umaru Killani.
Matashin yace ya tambayi Umaru nawa yake yi a rana? Ya gaya masa cewa yana yin akalla Naira Miliyan 9.5 a kullun.
https://twitter.com/Samsonthegoat25/status/2003512535287497146?t=X5lL_lEOphbsEcE5UScVdg&s=19







