Kalli Bidiyon ganawar Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf da dan shugaban kasa, Seyi Tinubu a yayin da Abban ke shirin komawa APC
A yayin da Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ke shirin komawa jam'iyyar APC, an ganshi tare da dan shugaban kasa, Seyi Tinubu.
Wasu sun fassara ganawar da cewa, shirye-shiryen ne na komawar Gwamna Abba jam'iyyar APC.
https://twitter.com/i/status/2011154899602715063








