Jarumin maza zai auri mata 3 a rana daya
Wani mutum a jihar Delta zai zauri mata 3 a rana daya inda mutane da yawa suke jinjina masa kan wannan kokari nasa.
Mutumin ana gaya masa sunan Dr. Arube saidai an fi kiranshi da sunan isoko fela 1.







