Friday, July 17
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Kalli Bidiyon yanda aka kama malamin Jami’a a Kano a dakin Otal da matar aure

Kalli Bidiyon yanda aka kama malamin Jami’a a Kano a dakin Otal da matar aure

Duk Labarai
Rahotanni sun watsu sosai a kafafen sada zumunta inda aka kama wani malamin jami'ar Maun dake Kano a dakin Otal da matar aure. Rahotan yace malamin yaki barin dalibar tasa wadda matar aurece ta kammala Project dinta. Dan hakane ma ya nemi idan tana son ya barta ta wuce, sai ta bashi kanta. Suka hada baki da mijinta, ta amince suka tafi har dakin Otal. Bayan da suka shiga daki shine aka mai kofar rago aka kamashi. An ga yanda mutane suka zagayeshi da bulalu suna masa na jaki. Screenshot https://www.tiktok.com/@updatefast0/photo/7659935289233657108?_r=1&_t=ZS-97r3JdeZn2D
Kalli Bidiyon: Malamai dake cewa mu ‘yan fim bamu da sana’a, suma basu da sana’a dan tare muke zuwa wajan ‘yan siyasa neman kudi>>Inji Garzali Miko

Kalli Bidiyon: Malamai dake cewa mu ‘yan fim bamu da sana’a, suma basu da sana’a dan tare muke zuwa wajan ‘yan siyasa neman kudi>>Inji Garzali Miko

Duk Labarai
Tauraron fina-finan Hausa, Garzali Miko ya bayyana cewa malamai dake zaginsu cewa basu da sana'a. Yace suma malaman basu da sana'a. Yace idan sun je wajan 'yan siyasa neman kudi, suna haduwa da malaman kuma an ma fi baiwa malaman kudi da yawa fiye dasu. https://www.tiktok.com/@shehin_malami_001/video/7659685604921494802?_r=1&_t=ZS-97r2fA2Oozc
Cewa wai sai an kawo takardar dake tabbatar da mutum bashi da cutar Kanjamau kamin a daura aure a masallaci wata sabuwar yaudarace kawai>>Inji Sheikh Sani Yahya Jingir

Cewa wai sai an kawo takardar dake tabbatar da mutum bashi da cutar Kanjamau kamin a daura aure a masallaci wata sabuwar yaudarace kawai>>Inji Sheikh Sani Yahya Jingir

Duk Labarai
Babban malamin addinin Islama, Sheikh Sani Yahya Jingir yayi zargin cewa, abinda ake yi na sai an kawo shaidar gwajin cewa mutum bashi dauke da cutar kanjamau kamin a daura aure hakan bai halatta ba a Musulunci. Malam yace wasu malamai ne kawai da likitoci na tsubbu wanda ya kira da Inyamurai suke son kawo rudani a addini. Malam yace a aure a addini, shaidar adalan mutane ake nema. https://www.tiktok.com/@bilyagurum/video/7659847717190962452?_r=1&_t=ZS-97r1y6Lrnam
Kalli Bidiyon abinda Lamine Yamal yawa Ronaldo a wannan Bidiyon da ya jawo cece-kuce

Kalli Bidiyon abinda Lamine Yamal yawa Ronaldo a wannan Bidiyon da ya jawo cece-kuce

Duk Labarai
A nan wata haduwa ce da aka yi tsakanin Lamine Yamal da Cristiano Ronaldo wadda a karshe dai Yamal bayar da fasin din kwallon yayi. https://www.tiktok.com/@sarahsalahpour/video/7659519883323002126?_r=1&u_code=ejaikd8elj8058&preview_pb=0&sharer_language=en&_d=ejaij098emc1h5&share_item_id=7659519883323002126&source=h5_m&timestamp=1783416441&user_id=7483197776647635989&sec_user_id=MS4wLjABAAAAN7fVbcc0mzRzgIxdVwTekj-Bzgfq381B8aILPWs15fqP6aFNZ5GwIpbLEwMTYvVW&item_author_type=2&social_share_type=0&utm_source=copy&utm_campaign=client_share&utm_medium=android&share_iid=7625183675001341712&share_link_id=3107deb7-8725-4846-b04e-40c3d90b4e16&share_app_id=1233&ugbiz_name=MAIN&ug_btm=b2001&link_reflow_popup_iteration_sh...
Kalli Bidiyon: Yanda Cristiano Ronaldo ya bar filin wasa cikin hawaye bayan da Spain ta core Portugal daga World Cup

Kalli Bidiyon: Yanda Cristiano Ronaldo ya bar filin wasa cikin hawaye bayan da Spain ta core Portugal daga World Cup

Duk Labarai
Spain tawa Portugal 1-0 a wasan da suka buga a daren jiya na gasar World Cup. Bayan kammala wasan an ga Cristiano Ronaldo nata kuka. https://twitter.com/i/status/2074240934573944901 Dama dai tun kamin wannan wasan, Cristiano Ronaldo yace wannan shine World Cup dinsa na karshe. An ga wani waje da Ronaldo ya kori wani daga cikin masu gudanarwa na Portugal da ya je zai masa magana. https://twitter.com/i/status/2074279215046754763 Yayin da Ronaldo ya zo fita daga filin wasan an ganshi mutane nata masa tafi inda shima ya tafa alamar yayi bankwana da Gasar ta World Cup kenan. https://twitter.com/i/status/2074361487833928115