Kalli Bidiyon: Matashi ya dauki hankula saboda yanda yanda yake ta nuna wayarsa ta iPhone yayin da ake hira da malaminsa
Wannan wani matashi ne da ya dauki hankula a kafafen sada zumunta bayan da aka ga yana ta kokarin nuna wayarsa ta iPhone yayin da ake hira da malaminsa.
Matashin ya rika ciro wayar daga Aljihunsa yana jujjuyata a hannunsa inda lamarin ya dauki hankula sosai ake ta bayyana mabanbanta ra'ayoyi akai.
https://www.tiktok.com/@gwamnan.bunaye/video/7598936358530452754?_r=1&_t=ZS-94vKMEeBC88&sp_source=7537614245375297080








