Dubban Mutane sun kamu da cutar Kanjamau daga wajan Janairu na shekarar 2026 zuwa yanzu
Sabbin alkaluma sun nuna cewa, dubban mutanene suka kamu da cuta me karya garkuwar jiki, wadda aka fi sani da Kanjamau a Najeriya.
An fitar da yawan mutanen da suka kami a kowace jiha, yayin da a Arewa, Jihar Kaduna ce kan gama da yawan mutane 800 da suka kami da cutar.
Yayin da jihar Yobe itace ta karshe inda mutane 100 ne kacal auka kamu da cutar a wannan tsakani.
Numbers of newly tested HIV positive patients in Nigeria (Jan-Mar, 2026)
Lagos: 2,298
Benue: 1,949
Akwa Ibom: 1,159
Rivers: 1,137
Anambra: 1,013
Kaduna: 842
Delta: 803
Oyo: 763
Ogun: 751
Plateau: 662
Imo: 640
Nasarawa: 615
Taraba: 605
FCT: 579
Abia: 527
Edo: 512
Enugu: 479
Kano: 476
Kogi: 422
Cross River: 396
Niger: 387
Adamawa: 38...








