Kalli Bidiyon Da Duminsa: Wadda ta lashe gasar Sarauniyar Kyau ta Kano ta shekarar 2026
An bayyana wadda ta lashe gasar Sarauniyar Kyau ta Kano a shekarar 2026.
An ganta sanye da wata farar Riga tana rawa.
https://www.tiktok.com/@faceofhopeofficial/video/7630589199435189525?_r=1&_t=ZS-95hULwxPgUy








