
Bidiyo: Kalli Yanda Yahudawan Israela suka yiwa Hezubollahh kutse a wayoyinsu suka tayar musu da bamabamai a cikin wayar kowanne
Yahudawan Israela sun yi wani abin ban mamaki da ya dauki hankulan Duniya.
A ci gaba da yakin da suke da Falasdinawa, sanannen abune cewa, Hezbollah sun shigarwa Falasdinawan fadan inda suka ce idan ba'a daina kashe Falasdinawan ba suma ba zasu daina fada da Israela ba.
https://twitter.com/sentdefender/status/1836069676373196808?t=hnPtRc7J8rXUtQFIeDudfA&s=19
A hakanne kasar Israela ta tayarwa da mayakan Hezbollah da bamabamai a cikin wayoyinsu.
https://twitter.com/me_ganesh14/status/1836101642351185983?t=yaFkCHaBJ3SSFAZ-IN4Hbg&s=19
Akalla mutane Dubu 2 ne suka jikkata sadaniyyar tashin wadannan bamabamai a fadin kasar ta Lebanon ciki hadda wakilin kasar Iran a Lebanon din kamar yamda wasu rahotanni suka bayyanar.
https://twitter.com/JasonMBrodsky/status/18360...