Kalli Bidiyon Likafa ta yi gaba: Idris Maiwushirya da ‘YarGuda sun koma Legas inda suka ci gaba da yin Bidiyo su acan
Bayan kamasu a Kano aka musu hukunci, Tauraron Tiktok, Idris Maiwushirya da abokiyar da suke waka tare, Abasiya 'YarGuda sun tafi Legas.
A Bidiyon daya wallafa a Tiktok, An ga Maiwushirya da 'YarGuda sun ci gaba da salok Wakokin da suke yi a Kano wanda dalilin haka aka kamasu.
https://www.tiktok.com/@maiwushiryabackup/video/7566925862801657106?_t=ZS-90z7t4mUWa8&_r=1








