Kalli Bidiyon: A karshe dai tauraruwar fina-finan Hausa, Fatima Hamza ta Izzar so da tace zata fitar da Hotuna da Bidiyo jikan Sheikh Dahiru Usman ta tona masa asiri kan abinda ya mata ta saki sabon Bidiyon
Fatima Hamza ta Izzar So wadda a baya ta fito tace wata alaka da bata bayyana ba ta shiga tsakaninta da jikan Sheikh Dahiru Usman Bauchi har ya cuceta ta saki sabon Bidiyo.
A sabon Bidiyon data saki an ji tana gyara maganar ta inda tace yaron ba jikan Dahiru Usman Bauchi bane, amma ita ya gaya mata cewa shi jikan Shehu ne.
Tace ta samu bayani kamar dan abokin malam ne.
Tace kuma ko me zai faru bata tsoro.
https://www.tiktok.com/@real_fatima_hamza/video/7646862256311094535?_r=1&_t=ZS-96tzevsGS5Y
Hutudole ya lura cewa, ta goge tsohon Bidiyon data wallafa inda take cewa jikan Dahiru bauchine yaron.








