Monday, June 29
Shadow

Duk Labarai

Kalli Bidiyon: Wai me yasa Musulmai kuke haka ne? Wata matashiyar Kirista ta nuna bacin rai bayan tarar da ana sallah akan Titi

Kalli Bidiyon: Wai me yasa Musulmai kuke haka ne? Wata matashiyar Kirista ta nuna bacin rai bayan tarar da ana sallah akan Titi

Duk Labarai
Wata matashiyar Kirista ta dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta bayan da aka tsayar da motarsu yayin da ake sallah akan Titi. Ta dauki Bidiyo tana waya tana fadar cewa hakan bai dace ba, inda suma Kiristoci zasu yi hakan yaya kenan? Ta yi fatan cewa, Allah yasa sallar da suke ta zama sanadiyyar kawo karshen matsalar tsaro a Najeriya. https://twitter.com/i/status/2059872797695095234
Duniya Tazo Karshe: Hisbah Kano ta kama wasu ‘yan mata da ake zynq dasu a bainar jama’a

Duniya Tazo Karshe: Hisbah Kano ta kama wasu ‘yan mata da ake zynq dasu a bainar jama’a

Duk Labarai
Rahotanni daga Hukumar Hisbah dake Kano sun bayyana cewa, Hukumar ta Hisbah ta kama wasu 'yan mata da ake aikata Alfasha dasu a bainar jama'a. Jami'in hukumar ne ya tabbata da hakan a gaban 'yan matan da aka kamo inda yace cewa duk wanda ya je karbar belin 'yan matan sai ya saka kafar wando daya dashi. Lamarin dai ya jawo cece-kuce nda da yawa ke cewa, Duniya tazo karshe. https://www.tiktok.com/@y.m.y.ingawa/video/7644702150957763861?_r=1&_t=ZS-96l4QnsQetb
Kalli Bidiyon: Kalar Sujadar da dan Attajirin kasar Yarbawa, Raheem Okoye ke yi ta jawo cece-kuce

Kalli Bidiyon: Kalar Sujadar da dan Attajirin kasar Yarbawa, Raheem Okoye ke yi ta jawo cece-kuce

Duk Labarai
Dan Attajirin kasar Yarbawa, Raheem Okoye wanda dane a wajan hamshakin Attajirin Yarbawan me suna Rasaq Okoye ya dauki hankula saboda irin sujadar da yake yi. An ganshi dai yana kai kansa kasa amma baya saka goshin nasa a kasa. Da yawa dai sun bayyana cewa wannan alamace ta cewa dama can baya sallar ko kuma bai san yadda ake sallar ba. https://twitter.com/i/status/2059860453459743182
Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un: Bidiyo Tsageran dan Tiktok dinnan, Y America yayi zyna da daya daga cikin ‘yan matansa a Tiktok live

Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un: Bidiyo Tsageran dan Tiktok dinnan, Y America yayi zyna da daya daga cikin ‘yan matansa a Tiktok live

Duk Labarai
Jama'a sun cika da mamaki a Tiktok bayan da suka ga Bidiyon tsageran dan Tiktok dinnan me suna Y America yana Zyna da daya daga cikin 'yan matan da yake tambele dasu. A Bidiyon wanda aka yi screenrecord na lamarin an ga sauran matan dake cikin Live din suna ta zugashi ya ci gaba. Wasu sun yi masa fatan shiriya inda wasu suka rika Allah wadai dashi. Saboda Munin Bidiyon, ba zamu iya wallafashi anan ba.
Bazan sake yin aure ba amma kuma dole in sake haihuwa ko ma ta halin yaya dan ina son haihuwar diya mace>>Inji daya daga cikin zawarawan taurarin fina-finai mata

Bazan sake yin aure ba amma kuma dole in sake haihuwa ko ma ta halin yaya dan ina son haihuwar diya mace>>Inji daya daga cikin zawarawan taurarin fina-finai mata

Duk Labarai
Daya daga cikin zawarawan taurarin fina-finai mata ta daga kudancin Najeriya, Regina Daniels wadda suka rabu da mijinta, Sanata Ned Nwoko tace ba zata sake aure ba. Saidai tace amma ko ta halin kaka tana son sake haihuwa dan samun diya mace. Regina Daniels dai tana da da namiji wanda suka haifa da Ned Nwoko wanda kuma shi kadai ne danta.
So nike Atiku ya zama shugaban kasa dan Mahaifinmu ya samu damar damun kudi saboda muma ‘yan Najeriya ne>>Inji dan Tsohon Gwamnan Kaduna, Bashir El-Rufai

So nike Atiku ya zama shugaban kasa dan Mahaifinmu ya samu damar damun kudi saboda muma ‘yan Najeriya ne>>Inji dan Tsohon Gwamnan Kaduna, Bashir El-Rufai

Duk Labarai
Dan Tsohon Gwamnan Kaduna, Bashir El-Rufai ya bayyana cewa, Yana son a baiwa tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar damar zama shugaban kasa dan a ga kamun ludayinsa. Saidai wani ya mayar masa da martanin cewa watau dan kai da mahaifinka ku ci gaba da samun kudi koh? Bashir cikin Habaici ya bashi amsar cewa eh hakane muma mu dibi rabonmu, shin mu ba 'yan Najeriya bane? https://twitter.com/i/status/2059978113623240966
Da Duminsa: Kwankwaso ya bayyana dan takarar Gwamnan jihar Kano karkashin jam’iyyar NDC kuma ba Gawuna bane

Da Duminsa: Kwankwaso ya bayyana dan takarar Gwamnan jihar Kano karkashin jam’iyyar NDC kuma ba Gawuna bane

Duk Labarai
Rahotanni daga Kano na cewa, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ya watsar da Nasiru Yusuf Gawuna gefe a matsayin dan takarar gwamnan jihar Kano a jam'iyyar NDC. Rahoton yace Kwankwaso ya zabi tsohon mataimakin Gwamnan jihar, Aminu AbdulSalam Gwarzo a matsayin dan takarar Gwamnan jihar ta Kano a jam'iyyar NDC. Saidai Kwankwason bai bayyana hakan ba a hukumance, amma rahotanni nata yawo a kafafen sada zumunta game da hakan. Inda wasu majiyoyi ke cewa, wasu na kusa da Kwankwaso sun tabbatar da hakan.
Kalli Bidiyon: Matar Gfresh tace Sadiya Haruna ce ta kira Mijin nata zuwa Kano tana son ta sake kashe mata aure

Kalli Bidiyon: Matar Gfresh tace Sadiya Haruna ce ta kira Mijin nata zuwa Kano tana son ta sake kashe mata aure

Duk Labarai
Matar Tauraron Tiktok, Maryam Nicky Minaj ta zargi tsohuwar matar Gfresh, Sadiya Haruna da cewa, itace ke son kashe mata aure. Tace Sadiya Haruna ce ta kira Gfresh zuwa Kano kuma itace ke zugashi kan rabuwa da ita. Ta yi kira ga wanda ke gayawa Gfresh Alamin magana yaji da cewa su gaya masa ya daina ci mata zarafi. https://www.tiktok.com/@maryamnikicminaj/video/7644720224733859093?_r=1&_t=ZS-96jlAQUVdFl
Kalli Bidiyon: So nike in saki Update nima ko zan yi trending, Ina neman wanda zamu yi video call dashi in nuna masa komai ya dauka ya watsa>>Inji Maryam

Kalli Bidiyon: So nike in saki Update nima ko zan yi trending, Ina neman wanda zamu yi video call dashi in nuna masa komai ya dauka ya watsa>>Inji Maryam

Duk Labarai
Wata baiwar Allah me suna Maryam ta bayyana cewa, tana neman wanda zasu yi Bidiyo call ta nuna masa komai. Tace so take itama ta saki Update dinta ko zata shahara itama aita maganarta. Tace Nownuwanta a mike suke kamar Allura. https://www.tiktok.com/@hauwa.dahiru85/video/7643838716288437512?_r=1&_t=ZS-96jXF2CuP6y
Kalli Bidiyon: Duk wanda suka yada Bidiyon Update dina, da wanda suka kalla, Na Tsyne muku Albarka, Ba zaku gama da Duniya lafiya ba>>Inji Babiana

Kalli Bidiyon: Duk wanda suka yada Bidiyon Update dina, da wanda suka kalla, Na Tsyne muku Albarka, Ba zaku gama da Duniya lafiya ba>>Inji Babiana

Duk Labarai
Tauraruwar Tiktok, Babiana da Bidiyon update dinta ya fita a kwanannan, ta bayyana cewa, duk wanda suka yada da wadanda suka kalla ta tsyne musu Albarka ba zasu gama da Duniya lafiya ba. Ta bayyana cewa, bata ji dadin kiranta da Karuwa ake yi ba. Sannan ita ta godewa Allah ba karuwanci take yi ba. Sannan tace duk wanda ma ya yadda da Bidiyon sai sun tsaya a gaban Allah dashi. https://www.tiktok.com/@sayyada_sadiya_haruna/video/7644687140953050384?_r=1&_t=ZS-96jW6C8hmg1