Monday, June 29
Shadow

Duk Labarai

Kalli Bidiyon: Yanda Mutanen Wani kauye a Kano suka jawo mataimakin shugaban karamar hukuma da yaje yana ce musu su zabi Kwankwaso da Peter Obi

Kalli Bidiyon: Yanda Mutanen Wani kauye a Kano suka jawo mataimakin shugaban karamar hukuma da yaje yana ce musu su zabi Kwankwaso da Peter Obi

Duk Labarai
Wannan Bidiyon ya dauki hankula sosai inda aka ga wani mataimakin shugaban karamar hukuma a Kano da yaje wani kauye yana tallar Peter Obi da Kwankwaso ya sha da kyar. An ganshi ya hau kan mashin zai tsere amma sai jama'ar garin suka saukeshi daga kan mashin din har suka cire masa jar hulan dake kansa. Rahoton dai yace da kyar ya sha. https://twitter.com/i/status/2061379309671940283
Kalli Bidiyon: Wallahi na yi mafarki da Marigayi Sheikh Dr. Idris Dutsen Tanshi kuma ya bani sako in gayawa Ahlussunah>>Inji Muhammad Sunnah Aljosawy

Kalli Bidiyon: Wallahi na yi mafarki da Marigayi Sheikh Dr. Idris Dutsen Tanshi kuma ya bani sako in gayawa Ahlussunah>>Inji Muhammad Sunnah Aljosawy

Duk Labarai
Tauraron Tiktok dake yawan fadakarwa akan Sunnah, Muhammad Sunnah Aljosawy ya bayyana cewa, Yayi Mafarki da Dr. Idris Dutsen Tanshi. Yace a Mafarkin nasa Yaga Dr. Idris inda ya bashi sakon cewa mutane a ci gaba da dayanta Allah da Tauhidi wanda ya rayu yana karantarwa akai. https://www.tiktok.com/@muhammadsunnahaljosawy/video/7645725736241745159?_r=1&u_code=ejaikd8elj8058&preview_pb=0&sharer_language=en&_d=ejaij098emc1h5&share_item_id=7645725736241745159&source=h5_m&timestamp=1780310816&user_id=7483197776647635989&sec_user_id=MS4wLjABAAAAN7fVbcc0mzRzgIxdVwTekj-Bzgfq381B8aILPWs15fqP6aFNZ5GwIpbLEwMTYvVW&item_author_type=2&social_share_type=0&utm_source=copy&utm_campaign=client_share&utm_medium=android&share_iid=76251836750013...
Kalli Bidiyon: Yanda Kiristoci suka tare wani Fasto da ya shahara wajan warkar da marasa lafiya a kafafen sada zumunta suka ce sai ya warkar da wani Mahaukaci

Kalli Bidiyon: Yanda Kiristoci suka tare wani Fasto da ya shahara wajan warkar da marasa lafiya a kafafen sada zumunta suka ce sai ya warkar da wani Mahaukaci

Duk Labarai
Wannan wani fasto ne da ya shahara wajan ikirarin warkar da marasa lafiya a kafafen sada zumunta, saidai wasu da suka ganshi a zahiri sun ce ya zo ya warkar da wani mahaukaci su gani Ya yi iya bakin kokarinsa amma Mahaukacin bai warke ba inda a karshe dai yace karamarsa ce wai batanan shiyasa. A Bidiyon dai an ga sai dariya ake masa yayin da yake ta fama da Mahaukacin. https://twitter.com/i/status/2061344785009418281
Kalli Bidiyon: Idan na samu Mulki satar da zan yi ba zata wuce kaso 20 cikin 100 ba>>Inji Rotimi Amaechi

Kalli Bidiyon: Idan na samu Mulki satar da zan yi ba zata wuce kaso 20 cikin 100 ba>>Inji Rotimi Amaechi

Duk Labarai
Tsohon Ministan sufuri, Rotimi Amaechi ya bayyana cewa, Idan ya samu Mulki, Satar da zai yi ba zata wuce kaso 20 cikin 100 ba. Ya bayyana cewa dalilin da yasa yace haka shine, bawai zai saci kudin mutane bane, amma idan ka samu mulki akwai abubuwan da darajar da kujerar da mutum yake kai take jawo masa. Yace misali akwai bashin da idan ba kana kan mulki ba, ba zaka iya ci ba, hakanan akwai misali wani aiki da aka taba yi lokacin yana Gwamnan jihar Rivers wanda aka ce ya dauki kaso 10 na aikin a matsayin ladarsa wanda Biliyoyin Naira ne. Yace dan haka bawai sata kai tsaye yake nufi ba. https://twitter.com/i/status/2061166305688813963
Kalli Bidiyon: Yanda Baba Rabe yayi rawa a tsakiyar ‘yan mata inda wasu ke cewa Talauci ne

Kalli Bidiyon: Yanda Baba Rabe yayi rawa a tsakiyar ‘yan mata inda wasu ke cewa Talauci ne

Duk Labarai
Tauraron fina-finan Hausa, Baba Rabe ya bayyana a wani Bidiyo inda yake rawa a tsakiyar 'yan mata. Da alama yayi wannan rawar ne a wajan wasan Sallah. Da yawa dai sun bayyana rashin jin dadin ganin hakan inda wasu ke cewa Talauci ne ke damunsa shiyasa. Da yawa kuma sun rika godewa Allah da irin Iyayen da ya basu. https://www.tiktok.com/@iamdjf.one/video/7646060300839472391?_r=1&_t=ZS-96q515fkyil
Kalli Bidiyon: Tauraruwar fina-finan Hausa, Fatima Hamza ta Zargi cewa jikan Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya mata ba daidai ba kuma har ta kira babban dan Marigayi ta sanar dashi

Kalli Bidiyon: Tauraruwar fina-finan Hausa, Fatima Hamza ta Zargi cewa jikan Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya mata ba daidai ba kuma har ta kira babban dan Marigayi ta sanar dashi

Duk Labarai
Tauraruwar fina-finan Hausa, Fatima Hamza ta bayyana cewa,Tana zargin jikan Sheikh Dahiru Usman Bauchi da aikata mata ba daidai ba. Tace kuma ta sanar da babban dan Marigayin wanda ya kira jikan mahaifin nasu ya ja masa kunne yace ya je ya bata hakuri amma yaki ji. Tace to tunda bai ji magana mahaifinsa ba, ita zata tona masa asiri. https://www.tiktok.com/@real_fatima_hamza/video/7646008936939801874?_r=1&_t=ZS-96pYYRQtFzA
Rahotanni sun ce yawan mutanen da suka taru a wajan kallon Nuna Kofin Premier League da Arsenal ta yi ba’a taba samun irin haka ba a Tarihin Kwallo a Duniya

Rahotanni sun ce yawan mutanen da suka taru a wajan kallon Nuna Kofin Premier League da Arsenal ta yi ba’a taba samun irin haka ba a Tarihin Kwallo a Duniya

Duk Labarai
Rahotanni sun ce mutanen da suka fito kallon Kofin Premier League da Arsenal ta nuna yau a Landan, shine mafi girma irin sa da aka taba gani a Tarihin Kwallo a Duniya. Dubban mutanene daga ciki da kuma wajen Ingilar suka je kallon nuna kofin wanda Arsenal ta shafe shekaru masu yawa bata dauka ba. https://twitter.com/i/status/2061160516408508752