Allah Sarki:Kalli Bidiyon dan wanda akewa laqabi da sarkin Qarya ya bayyana inda yace a daina
Dan mutuminnan da aka sakawa sunan Sarkin Qarya ya bayyana inda yayi gargadin a daina kiran mahaifinsa da wannan sunan.
Ya bayyana cewa yi wasa ya wuce duk wanda ya kara kafe mahaifinsa yana ce masa sarkin Qarya zasu saka kafar wando daya dashi.
https://www.tiktok.com/@danmalan711/video/7599967110676335893?_r=1&_t=ZS-93QqypXFA2r








