Kalli Bidiyon: Nasan wannan maganar ba zatawa mutane da yawa dadi ba amma sai na fada, Tsarin aure baiwa matan Musulmai adalci ba>>Inji Wannan matashiyar
Wannan matar ta bayyana cewa, tsarin aure be wa matan musulmai Adalci ba.
Ta bayyana cewa, a tsarin auren da ake dashi namiji ne kawai ke yin abinda yake so ya karo aure sanda yake so amma da mace ta yi magana sai a danneta.
Kalli Bidiyon cikakken jawabinta.
https://twitter.com/i/status/2020762483141627924








