Kalli Bidiyon: Wata matashiya da aka kama bisa zargin zuwa Asibitin Babura dake jihar Jigawa ta shachi Jariri sabuwar Haihuwa
Wannan wata matashiyace da aka kama bisa zargin zuwa Asibitin Babura jihar Jigawa dan satar Jariri.
Tace daga Unguwar Kinkinau take a jihar Kaduna inda take ta rokon su rufa mata Asiri kada iyayenta su gani.
Ta bayyana cewa wai yaran idan suka daukesu tallafi za'a basu
https://twitter.com/i/status/2085621216040144943








