Kalli Bidiyon: Ban taba samun matsala da matata ba saboda fim koda kuwa ta gannu ina soyayya a fim>>Inji Ali Nuhu
Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu ya bayyana cewa bai taba samun matsala da matarsa ba game da harkar fim ko da ta ganshi yana soyayya da wasu mata a fim ba.
Ali Nuhu yace, dalili shine yana girmama matar tashi kuma itama tana girmamashi sannan kuma wani lokacin ma yana bata labarin fim din ta karanta.
https://twitter.com/i/status/2043028977996996987








