Kalli Bidiyon: Dan Najeriya da ya je kallon wasan Najeriya da Morocco a kasar Morocco yace ‘yan Najeriya a filin wasan basu wuce su 20 ba, da ace Najeriya taci Morocco da sun dandana kudarsu
Wani dan Najeriya da ya je kasar Morocco kallon wasan Najeriya da Morocco ya dauki hankula bayan da yace duka 'yan Najeriya da suka je filin wasan basu wuce su 20 ba.
Yace da Najeriya ta ci Morocco, da sun dandana kudarsu.
https://twitter.com/i/status/2011684491723751586








