Kalli Bidiyon abinda ya faru tsakanin Dangote da diyarsa da ya dauki hankula
An ga Bidiyon Dangote da diyarsa Fatima inda take masa korafin cewa, ta kirashi har sau 4 amma bai dauki wayar ba.
Wasu sun fassara hakan da cewa aiki ne ya masa yawa, gashi iyalinsa ma basa samun lokacinsa yanda ya kamata.
https://twitter.com/i/status/2011767957962310023








