Kalli Bidiyon: Yanda ‘Yan kwallon Spain suka yaga raga bayan daukar World Cup
'
Yan kwallon kasar Spain sun yaga raga bayan daukar kofin World Cup.
Wannan al'adace a harkar kwallon kafa inda idan kungiya taci wasa, sai ta yaga raga.
https://twitter.com/i/status/2079069385537339569








