Ganin Bidiyon malam Abdulrahman Umar Sautussunnah yana wa’azi tare da wata mata ya jawo cece-kuce inda wasu ke cewa hakan bidi’a ne
A wani Bidiyon da ya wallafa a shafinsa na Tiktok, An ga malam Abdulrahman Umar Sautussunnah yan wa'azi tare da wata mata me sanye da Niqab.
Saidai wasu sun rika sukarsa kan hakan da cewa ya sabawa Sunnah.
https://www.tiktok.com/@abdurrahmanumarr/video/7556743122319985940?_t=ZS-90GdBLh1wSO&_r=1








