Monday, December 15
Shadow
Kalli Bidiyon: Sati daya da Bashi Miliyan 20, Mutane sun yi mamakin ganin Bidiyon malam Nata’ala inda da yawa ke cewa ya warke

Kalli Bidiyon: Sati daya da Bashi Miliyan 20, Mutane sun yi mamakin ganin Bidiyon malam Nata’ala inda da yawa ke cewa ya warke

Duk Labarai
Sabon Bidiyon Malam Nata'ala bayan da Shugaban kasar Nijar ya bashi sama da Naira Miliyan 20 dan yayi magani ya baiwa mutane mamaki. An ga malam Nata'ala har yayi kiba inda mutane ke cewa, ya warke. Hakan na zuwane kwanaki kadan bayan da Malam Nata'ala ya roki a tallafa mai da kudi dan yayi aikin cutar daji data kamashi. https://www.tiktok.com/@aabdallahfatgmail.com1/video/7547782055367609606?_t=ZS-8zdWOub9yfR&_r=1
Gwamnatin Najta tatsi harajin Naira Biliyan 600 daga kamfanonin Facebook, Amazon da Netflix

Gwamnatin Najta tatsi harajin Naira Biliyan 600 daga kamfanonin Facebook, Amazon da Netflix

Duk Labarai
Rahotanni sun bayyana cewa, Gwamnatin tarayya ta karbi harajin VAT daga kamfanonin Facebook, Netflix da Amazon. Me baiwa shugaban kasa shawara akan Haraji, Mr Mathew Osanekwune ya bayyana hakan inda yace sun karbi Harajin ne daga kamfanoni na yanar gizo. Yace gyaran da akawa tsarin karbar Harajin Najeriya ne yasa hukumar karbar haraji ta kasa, Federal Inland Revenue ta fara karbar haraji daga kamfanonin da bana Najeriya ba amma suna da kwastomomi a Najeriya. Yace tsarin na bisa doka kuma irin shine ana yadda dashi a tsakanin kasa da kasa.
Kungiyar Likitocin Najeriya sun baiwa Gwamnatin tarayya awa 24 ta biya musu bukatunsu

Kungiyar Likitocin Najeriya sun baiwa Gwamnatin tarayya awa 24 ta biya musu bukatunsu

Duk Labarai
Kungiyar Likitocin NARD tace ta baiwa Gwamnatin tarayya awanni 24 ta biya mata bukatunta. Hakan na zuwane bayan da kungiyar ta baiwa gwamnatin kwanaki 10 wanda suka kare a ranar 10 ga watan Satumba. Kungiyar ta bayyana hakane bayan zaman taron da ta yi na tsawon awanni 6 ranar Laraba. Shugaban kungiyar, Dr. Tope Osundara ya tabbatar da hakan inda yace suna sane da alkawarin biya musu bukatunsu da gwamnati ta yi amma suna son gani a kasa. Kungiyar tace idan a karshen ranar Alhamis basu ga hakkokinsu da suke bi ba, ranar Juma'a zasu tashi da yajin aiki.
Kalli Bidiyon kala-kala, hadda wadanda baku gani ba na matashiya, Iftihal da aka saba gani da Hijabi amma rana daya sai aka ganta tana rawa da mawaka

Kalli Bidiyon kala-kala, hadda wadanda baku gani ba na matashiya, Iftihal da aka saba gani da Hijabi amma rana daya sai aka ganta tana rawa da mawaka

Duk Labarai
Matashiya, Iftihal ta dauki hankula sosai musamman a kafafen sada zumunta saboda an saba ganinta da hijabi, Kwatsam sai gata tare da mawaka tana rawar badala. Da farko dai mutane sun yi tsammanin ba ita bace, amma daga baya sai na kusa da ita suka tabbatar da cewa itace. https://www.tiktok.com/@iftih_al/video/7545218306052050197?_t=ZS-8zdONlzZCkL&_r=1 Idan mutum ya duba shafinta na Tiktok, kullun a cikin Hijabi take Bidiyo ba zaka taba tsammanin zata aikata hakan ba. Saidai wata majiya tace tabbas Iftihal ce a wannan Bidiyon wakar da suka yi da su Soja Boya wanda dama ya saba yin wakokin batsa. https://www.tiktok.com/@bigdoxxx/video/7543296405230669072?_t=ZS-8zdNxwT05fl&_r=1 https://www.tiktok.com/@bigdoxxx/video/7542558293483408641?_t=ZS-8zdNojDpwpt&_r=...
Kalli Bidiyo: Zan iya baiwa wannan saurayin nawa Abubuwan dake kirjina ya sha, Inji Wannan budurwar

Kalli Bidiyo: Zan iya baiwa wannan saurayin nawa Abubuwan dake kirjina ya sha, Inji Wannan budurwar

Duk Labarai
Wannan matashiyar ta bayyana cewa, zata iya baiwa wannan saurayin nata nonuwanta ya sha. Ta bayyana hakane bayan da aka mata tambayar cewa idan saurayin nata yana kwance ba lafiya zata iya bashi nononta ya sha? Ta amsa da cewa Eh. Aka kuma tambayeta ko da a gaban mutanene? Ta kuma amsa da cewa Eh. https://www.tiktok.com/@sarham.fresh/video/7489552335530642743?_t=ZS-8zdGOITjDqD&_r=1 Da yawa dai sun yi Allah wadai da wannan kalamai nata.
Ko aure na yi ba zan iya daina Shan Shiysha ba>>Inji Alpha Charles Borno

Ko aure na yi ba zan iya daina Shan Shiysha ba>>Inji Alpha Charles Borno

Duk Labarai
Tauraruwar Tiktok, Alpha Charles Borno ta lissafo abubuwan da ba zata iya dainawa ba ko da ta yi aure. Daga cikin su akwai masifa, Sana'arta, Shan Shisha, Fita yawo da kannenta, da sauransu. https://www.tiktok.com/@alphacharlesborno/video/7548213195056450834?_r=1&u_code=ejaikd8elj8058&preview_pb=0&sharer_language=en&_d=ejaij098emc1h5&share_item_id=7548213195056450834&source=h5_m&timestamp=1757572260&user_id=7483197776647635989&sec_user_id=MS4wLjABAAAAN7fVbcc0mzRzgIxdVwTekj-Bzgfq381B8aILPWs15fqP6aFNZ5GwIpbLEwMTYvVW&item_author_type=2&social_share_type=0&utm_source=copy&utm_campaign=client_share&utm_medium=android&share_iid=7545729042580113168&share_link_id=7fba44a9-6c90-4895-8239-847dcc9da4b2&share_app_id=1233&ug...