Saturday, February 28
Shadow
Matashi me suna Abdullahi dan jihar Katsina da ya yi ridda ya koma Kirista ya fito ya godewa Allah inda yace da yana hanyar bata Amma yanzu Allah ya nuna masa hanyar gaskiya

Matashi me suna Abdullahi dan jihar Katsina da ya yi ridda ya koma Kirista ya fito ya godewa Allah inda yace da yana hanyar bata Amma yanzu Allah ya nuna masa hanyar gaskiya

Duk Labarai
Matashin nan na jihar Katsina wanda yayi ridda ya koma Kirista, ya fito ya kara tabbatarwa da mutane maganar komaw Kirista da yayi. Yace yana tuba ga Allah bisa kuskuren da yayi a baya na kasancewa a cikin addinin Musulunci. A yanzu yace ya kama Kiristanci wanda a tunaninsa shine daidai. https://www.tiktok.com/@mohammedmhammed76/video/7560690225362504968?_t=ZS-90YxF7JPKb2&_r=1
Kalli Bidiyo: Shugaban Najeriya, Bola Ahmad Tinubu yana tunanin kasar Faransa ce zata bashi mulki karo na 2 shiyasa yake musu biyayya>>Inji Shugaban Nijar

Kalli Bidiyo: Shugaban Najeriya, Bola Ahmad Tinubu yana tunanin kasar Faransa ce zata bashi mulki karo na 2 shiyasa yake musu biyayya>>Inji Shugaban Nijar

Duk Labarai
Shugaban mulkin soji na kasar Nijar, Tchani ya yi zargin cewa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu na Najeriya, yana tunanin kasar faransa ce zata bashi damar sake cin zabe a shekarar 2027. Yace dalili ma kenan da shugaba Tinubu kewa kasar ta Faranaa biyayya. Ya bayyana hakane a wara hira ta musamman da aa yi dashi inda ya bayyana irin gudummawar da kasar Nijar ta baiwa Najeriya a shekarun baya. https://www.tiktok.com/@habibou.adamou..227/video/7560880169209171212?_t=ZS-90XH5ls0HdB&_r=1
Kalli Bidiyon: Malmin Imamu Malik Dan Shi’ane sannan Turawan Ingila ne suka kawo Wahabiyanci dan raba kan Musulmai >>Inji Malam Nura Khalid

Kalli Bidiyon: Malmin Imamu Malik Dan Shi’ane sannan Turawan Ingila ne suka kawo Wahabiyanci dan raba kan Musulmai >>Inji Malam Nura Khalid

Duk Labarai
Malam Nura Kalid ya bayyana cewa da yawa basu sani ba, malamin Imamu Malik dan shine, yana daya daga cikin limaman Shi'a. Sannan yace Ita kuma Wahabiyanci, Turawan ne suka kawo ta fan raba kan musulmai. Ya bayyana hakane a wannan Bidiyon na kasa: https://www.tiktok.com/@digital_imaam/video/7560201522907319559?_t=ZS-90YJWxqxAxN&_r=1
Nine na roki Shugaba Tinubu ya yafe mata, saboda yanke mata hukunci ba zai dawo da dana ba>>Inji Mahaifin Mijin Maryam Sanda

Nine na roki Shugaba Tinubu ya yafe mata, saboda yanke mata hukunci ba zai dawo da dana ba>>Inji Mahaifin Mijin Maryam Sanda

Duk Labarai
Mahaifin mijin Maryam Sanda, Alhaji Ahmed Bello Isa ya bayyana cewa, shine ya roki shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya yafewa matar dansa duk da itace ta kashe dan nasa. Alhaji Ahmed Bello Isa yace aiwatarwa da Maryam Sanda hukuncin kisa ba zai dawo da dansa,Bilyaminu Bello ba. Yace maimakon haka ya zabi yafe mata dan a saketa ta kula da 'ya'yanta kanana. Ya bayyana hakane yayin ganawa da manema labarai a Abuja ranar Talata wadda suka gudanar shi da mahaifin Maryam Sanda, Alhaji Garba Sanda
Mun rabawa ‘yan Najeriya tallafin Naira Biliyan 300>>Inji Gwamnatin Tarayya

Mun rabawa ‘yan Najeriya tallafin Naira Biliyan 300>>Inji Gwamnatin Tarayya

Duk Labarai
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa, ta rabawa 'yan Najeriya kudin Tallafi har Naira Biliyan 300. Gwamnatin tace ta raba wadannan kudade ne ga gidaje Miliyan 8.1. Karamin Ministan Jin kai, Yusuf Sanunu ne ya bayyana hakan a Abuja a wajan wani taro da aka gudanar. Yace hakan ya karfafa mutane ya inganta Iliminsu, ya kuma Inganta Lafiyarsu. Hakanan yace akwai shirin baiwa wanda iftila'in Ambaliyar ruwa ta fadawa a fadin Najeriya tallafin Naira Biliyan 6.3 na bashi wanda babu ruwa. Yace mutane 21,000 ne zasu amfana da wannan bashin.
Kalli Bidiyo: Idan ba debabben Albarka ba, babu wanda zai rika maganar yanda akawa mahaifinsa Kachiya>>Inji Sheikh Maqari

Kalli Bidiyo: Idan ba debabben Albarka ba, babu wanda zai rika maganar yanda akawa mahaifinsa Kachiya>>Inji Sheikh Maqari

Duk Labarai
Malamin Addinin Islama, Sheikh Ibrahim Maqari ya bayyana cewa, idan ba debabben Albarka ba, babu wanda zai rika tattauna yanda aka yiwa mahaifinsa kachiya. Yace dan haka tattauna maganar ma bata kamata ba, idan daliban Ilimi sun ji hakan su daina shiga. https://www.tiktok.com/@habibou.adamou..227/video/7560880169209171212?_t=ZS-90XH5ls0HdB&_r=1
Kalli Bidiyon: Tun da dai Malam Lawal Triumph an ce ya kawo hujjar kalamansa ya kasa kawowa, to muna jira mu gani za’a kaishi kotu kamar yanda akawa Abdul Jabbar?>>Inji Abdulfatahi Sani Tijjani

Malamin Addinin Islama, Abdulfatahi Sabi Tijjani ya yi ikirarin cewa bayan zaman da aka yi da Malam Lawal Triumph ya kasa bayar da hujjar kalaman da yayi. Yace haka aka yi da Abduljabbar inda daga nan ne aka kaishi kotu. Yace dan haka suma suna jiran su ga Shima Malam Lawal Triumph ko za'a kaishi Kotun? https://www.tiktok.com/@habibou.adamou..227/video/7560795884443684108?_t=ZS-90WkQV91Hdp&_r=1
Kalli Bidiyo: Na taba yin asarar Gold na Naira Biliyan 1.5,Inji Hajiya Hafsa

Kalli Bidiyo: Na taba yin asarar Gold na Naira Biliyan 1.5,Inji Hajiya Hafsa

Duk Labarai
Wata hamshakiyar 'yar kasuwa daga jihar Kano, Hajiya Hafsa ta bayyana cewa, ta taba yin asarar Gwal na Naira Biliyan 1.5 Ta bayyana hakane a wata hirar da aka yi da ita inda tace a wancan lokacin sai da taita kuka. Amma tace cikin watanni 6 Allah ya taimaketa ta mayar da kudinta https://www.tiktok.com/@musaddeeqq_haysam/video/7560363284973522197?_t=ZS-90Wjj8ajAga&_r=1