Kalli Bidiyo: Shima Sanata Godswill ya yi subutar baki inda yace an yi jana’izar Tinubu maimakon yace Buhari
Kakakin majalisar Dattijai Sanata Godswill Akpabio yayin da yake jinjinawa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu kan kokarin da yayi a wajan jana'izar Tsohon shugaban kasa, Marigayi Muhammadu Buhari.
Yace Jana'izar Bola Ahmad Tinubu maimakon yace Jana'izar Muhammadu Buhari amma daga baya ya gyara.
https://twitter.com/chude__/status/1948078426742768092?t=EgDjXP4KLSZ0W1OR7t0Yaw&s=19
A baya dai Gwamnan Imo, Hope Uzodinma shima yayi wannan subutar baki.








