Kalli Bidiyon: Yanda Aka ga Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf na raba kwanon cin abinci
An hangi gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf na raba Kwanukan cin abinci a wajan wani taro.
Da yawan mutane kansu ya daure inda suka rika tambayar ko menene dalilin hakan?
https://www.tiktok.com/@hafsatuuu2/video/7645794536387595527?_r=1&_t=ZS-96rEo7ZBsqj








