Amfanin tazargade
Amfanin Tazargade ( Artemisia) Ga Lafiyar Jikin Dan Adam
TAZARGADE??
Tana daya daga cikin dadaddun ciyawoyin da ake amfani da su a bangarori mabambanta na kiwon lafiya, kuma ana sanyata a ruwan wanki domin fitar da karni ko wari da dai sauran su.
Yanzu insha ALLAH za mu kawo muku wasu daga cikin amfanin da takeyi ga lafiyar mu, daga cikin abubuwan da take magancewa da yardar Allah su ne kamar haka:
1- Zazzabin cizon sauro, ko duk wani zazzabi na (Maleria).
2- yin Amai3- matsalar ciwon ciki.4- matsalar ciwon shanyewar barin jiki.5- matsalar ciwon Qoda6- Tana daidata jinin al’ada.7- Gubar Ciki8- Hawan Jini9- ciwon kai
YADDA AKE AMFANI DA ITA:Asamo ganyen a nikeshi yazam gari karamin cokali safe rana dare so uku a ranaA kunu Ko Koko Ko Yaughourt
2- Mai shayarwa3- Mai ciwo...





