Farashin dala a kasuwar Chanji ta yau
Farashin dala a kasuwar Chanji ta gwamnati a yau, Alhamis 18 ga watan Yuni na shekarar 2026 ya kamane akan Naira ₦1,360 akan kowace dala.
A kasuwar bayan fage kuwa, Farashin dalar ya kamane akan Naira 1,400 akan kowace dala.
'Yan kasuwar bayan fagen na sayen dalar akan Naira ₦1,392 zuwa Naira ₦1,395 a yayin da suke sayarwa akan Naira ₦1,400 zuwa Naira ₦1,402.








