Monday, December 22
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Kalli Bidiyon yanda daliban Marigayi Dr. Idris Dutsen Tanshi ke murnar Rasuwar Sheikh Dahiru Bauchi, suna fadar kalaman da basu kamata akansa

Kalli Bidiyon yanda daliban Marigayi Dr. Idris Dutsen Tanshi ke murnar Rasuwar Sheikh Dahiru Bauchi, suna fadar kalaman da basu kamata akansa

Duk Labarai
Daliban Marigayi, Dr. Idris Dutsen Tanshi sun rika wallafa Bidiyo suna murna da rasuwar Sheikh Dahiru Usman Bauchi Sun rika bayyana cewa wannan ramuwa ce akan abinda daliban Sheikh Dahiru Usman Bauchi suka musu bayan rasuwar malaminsu. Da yawansu sun rika fadar kalaman da basu dace ba akan malamin inda suka ce suna mayar da biki ne. https://www.tiktok.com/@isah_bello_assalafy_garo/video/7577396958919265556?_r=1&u_code=ejaikd8elj8058&preview_pb=0&sharer_language=en&_d=ejaij098emc1h5&share_item_id=7577396958919265556&source=h5_m&timestamp=1764263018&user_id=7483197776647635989&sec_user_id=MS4wLjABAAAAN7fVbcc0mzRzgIxdVwTekj-Bzgfq381B8aILPWs15fqP6aFNZ5GwIpbLEwMTYvVW&item_author_type=2&social_share_type=0&utm_source=copy&utm_campaign...
Da Duminsa:Hukumar ‘yansandan Najeriya ta janyewa Manyan mutanen Najeriya, Irin su Atiku Abubakar, Aisha Buhari, Namadi Sambo da sauransu jami’an ‘yansandan dake basu kariya

Da Duminsa:Hukumar ‘yansandan Najeriya ta janyewa Manyan mutanen Najeriya, Irin su Atiku Abubakar, Aisha Buhari, Namadi Sambo da sauransu jami’an ‘yansandan dake basu kariya

Duk Labarai
Rahotanni daga babban birnin tarayya, Abuja na cewa, Hukumar 'yansandan birnin ta baiwa jami'an ta dake baiwa manyan mutane kariya da su janye su je ofis ana nemansu. Hakan na zuwane bayan da gwamnati ta sanar da shirin janye jami'an 'yansanda daga baiwa manyan mutane a Najeriya tsaro dan a mayar dasu aikin da ya kamata su yi na bayar da tsaro. Daga cikin manyan mutanen da aka janyewa jami'an tsaron akwai su tsaffin mataimakan shugaban kasa, Atiku Abubakar da Namadi Sambo, da Matar tsohon shugaban kasa, Hajiya A'isha Buhari, da Ministan Abuja, Nyesom Wike da sauransu.
Kalli Bidiyon: Bilal Villa ya nuna Bidiyon Tsyràìchy da ake cewa na tsohuwar Budurwar sa ne, Amani, inda ya bayyana ra’ayinsa akai

Kalli Bidiyon: Bilal Villa ya nuna Bidiyon Tsyràìchy da ake cewa na tsohuwar Budurwar sa ne, Amani, inda ya bayyana ra’ayinsa akai

Duk Labarai
Tauraron mawakin Arewa, Bilal Villa ya nuna Bidiyon tsiraicin da ake cewa na tsohuwar budurwarsa, Amani ne a wani Live da yayi a Tiktok. Bilal yace ba'a yiwa budurwar tasa adalci domin kowa saidai zagi, babu wanda ya zaunar da ita ya ji menene ke damunta ko ya ja mata kunne kan abinda ke faruwa. Ya bayyana cewa ba wai yana goyon bayan ta bane akan lamarin ba ko kuka yace Bidiyon gaskiyane ko ba gaskiya bane. https://www.tiktok.com/@sarkinmuridai1/video/7577356221443935511?_t=ZS-91khlQcxdez&_r=1 https://www.tiktok.com/@zalllah0/video/7577107285852359943?_r=1&u_code=ejaikd8elj8058&preview_pb=0&sharer_language=en&_d=ejaij098emc1h5&share_item_id=7577107285852359943&source=h5_m&timestamp=1764260138&user_id=7483197776647635989&sec_user_id=M...
Mushen Jaki, Alade akan Bola tafi gawar wannan Mutumin da ya Ràsù bayan ya gama koyar da Shirka>>Inji Wannan matashin

Mushen Jaki, Alade akan Bola tafi gawar wannan Mutumin da ya Ràsù bayan ya gama koyar da Shirka>>Inji Wannan matashin

Duk Labarai
Wannan matashin ya bayyana cewa Mushen Jaki akan Bola tafi gawar Wannan malamin( wanda da yawa suka fassara cewa da Sheikh Dahiru Usman Bauchi yake) duk da yake bai kira suna ba. Ya bayyana cewa su a wajansu dama ya dade da mutuwa. https://www.tiktok.com/@student_yusuf_ismail__/video/7577365501735603463?_t=ZS-91ke3LdKWll&_r=1
Kalli Bidiyon: Wata matar Aure ta rika kirana muna waya, har sai da ta kai ga mijinta ya kirani ya tsynèmìn Albarka>>Inji Tauraron fina-finan Hausa, Tanimu Akawu

Kalli Bidiyon: Wata matar Aure ta rika kirana muna waya, har sai da ta kai ga mijinta ya kirani ya tsynèmìn Albarka>>Inji Tauraron fina-finan Hausa, Tanimu Akawu

Duk Labarai
Tauraron fina-finan Hausa, Tanimu Akawu ya bayyana cewa, wata matar aure ta rika kiransa suna waya amma shi bai san matar aure bace. Yace daga baya sai mijinta ya kirashi ya tsyne masa Albarka. Yace matar har matsala ta samu da mijinta suka yi fada. Yace amma daga shine ya daidaitasu. https://www.tiktok.com/@abdulsauty1/video/7577146529350241554?_t=ZS-91kbl542DfV&_r=1
Kalli Bidiyon: Tshàgyèràn Dhàjì da muke dasu ba daga wata kasa suke ba ‘yan Najeriya ne kuma ‘yan Arewa>>Inji Sanata Shehu Sani

Kalli Bidiyon: Tshàgyèràn Dhàjì da muke dasu ba daga wata kasa suke ba ‘yan Najeriya ne kuma ‘yan Arewa>>Inji Sanata Shehu Sani

Duk Labarai
Sanata Shehu Sani daga jihar Kaduna ya bayyana cewa, 'yan Bindigar da ake dasu a Arewa ba daga wata kasar waje suke ba 'yan Arewa ne. Yace Fulatanci da Hausa suke yi. Ya bayyana hakane a wani Bidiyonsa da ya watsu sosai. https://twitter.com/ChuksEricE/status/1993976116105654731?t=muq01M4Dcf1VMPJumnjRww&s=19