Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un: An samu wani shedani yayi Amfani da AI ya chìrèywà Rahama Saidu kaya
Screenshot
An sami wani marar tsoron Allah yayi amfani da AI ya cirewa Rahama Saidu kaya daga jikinta aka ganta Tùmbùr.
Saidai wannan hoto da yayi na karkirane, ba Rahama ce ta saka wannan hoton ba.
Abokin Rahama, Baba Sadik Yayi Martani kan wannan lamari amar haka:
"ILLAR (AI) WATO ARTIFICIAL INTELLIGENCE BARAZANE SOSAI GA MUTANE
Illar AI a wannan zamani ba ƙaramin abu bace Fasaha ce mai kyau kuma mai amfani sosai, amma tambayar ita ce yadda muke amfani da ita. Mu ’yan Najeriya, Allah Ya ba mu basira da ilimi na musamman; gaskiya ne, yan Najeriya unique ne, kuma muna da hazaka sosai.
Amma abin takaici, sau da yawa muna karkatar da wannan ilimi zuwa shirme da shashanci, maimakon muyi amfani da shi wajen alheri da gina al’umma.
Yanzu wanda ya ƙirƙiri irin waɗannan abubu...








