Kalli Bidiyo: A karshe dai Shafa Wali ta zabi daya daga cikin masu cewa suna sonta a matsayin mijin aure
Daya daga cikin masu cewa suna son Shafa Wali me suna Muhktar Yahya ya bayyana cewa ta zabeshi a matsayin Miji.
Ya bayyana cewa ta masa comment a kasa Bidiyon sa inda tace ta samu miji.
Saidai da yawa basu yadda dashi ba.
https://www.tiktok.com/@mukhtar.yahayya.f/video/7584958456805838091?_t=ZS-92KLTssAs8f&_r=1








