Saturday, June 27
Shadow

Duk Labarai

Kalli Bidiyon yanda wani matashi ke dambe da surukarsa, Anata Allah wadai dashi

Kalli Bidiyon yanda wani matashi ke dambe da surukarsa, Anata Allah wadai dashi

Duk Labarai
Bidiyon wani matashi ya karade kafafen sada zumunta inda aka ga yana ta dambe da Surukarsa. Surukar tasa na son daukar wata jakane amma yace ba zata dauka ba. Ga dukkan alamu ya rabu da matarsa ne shine suka je daukar kaya. Inda anan ne aka yi wannan fadan. Da yawa dai sun bayyanashi a matsayin mara tarbiyya da sanin ya kamata. https://twitter.com/i/status/2066777307230994647
Kalli Bidiyon: Mahaifina me Arziki ne kuma nima ‘yar kasuwace amma duk wanda ya fito yana sona ba dan Allah yake zuwa ba sai dan Dukiyar mahaifina, Shine nake neman me sona na gaskiya ko da talakane>>Inji Wannan matashiyar

Wata matashiya ta bayyana a kafafen sadarwa inda take bayyana cewa, Mahaifinta me kudi ne kuma itama tana kasuwanci. A cewarta, duk wanda ya fito neman aurenta, yana zuwane saboda dukiyar Mahaifinta. Tace dan hakane ta fito Duniya tana neman wanda zai sota da gaskiya ko da talakane. Tace duk wanda ke sonta ya aika mata sako. https://www.tiktok.com/@zeeafnan/video/7651715726801194248?_r=1&_t=ZS-97FtyQdMUJ3
Kalli Bidiyon yanda wakar Calm Down ta Rema ta rikita masoya kwallon kafa a filin buga World Cup 2026

Kalli Bidiyon yanda wakar Calm Down ta Rema ta rikita masoya kwallon kafa a filin buga World Cup 2026

Duk Labarai
An saka wakar dan Najeriya, Rema ta Calm Down a filin wasa na World Cup dake gudana a kasar Amurka. Saka wakar ke da wuta aka fara sowa da murna a tsakanin masoya kwallon kafar inda suka rika bin wakar. Lamarin ya farantawa 'yan Najeriya da yawa rai. https://www.tiktok.com/@greatedos/video/7651013895229902098?_r=1&_t=ZS-97Fs5o9WQL6
An bayyana yawan kudin da aka baiwa kowane dan fim da ya je Abuja murnar ranar zagayowar Dimokradiyya

An bayyana yawan kudin da aka baiwa kowane dan fim da ya je Abuja murnar ranar zagayowar Dimokradiyya

Duk Labarai
Zuwan taurarin fina-finan Hausa wajan bikin ranar Dimokradiyya ta kasa Abuja ya bar baya da kura. Da yawa sun rika sukar 'yan fim din da fadin cewa bai kamata ba abinda suka yi musamman yayin da takwarorinsu na kudu ke zanga-zanga da nuna damuwa kan harkar matsalar tsaron Najeriya. Dan Tiktok, Gfresh Al-amin ya bayyana cewa, abinda aka baiwa 'yan fim din bai wuce Naira 150,000 ba kowanne wanda yace ba kudin yanke talauci bane. Yace idan basu fito suka yi zanga-zanga ba, bai kamata a gansu suna murna ba. https://www.tiktok.com/@gfreshfanpage/video/7651013671098846472?_r=1&_t=ZS-97FrDhgYxwj
Bidiyon Ya bayyana inda aka kama Malami da dalibarsa a aji suna…

Bidiyon Ya bayyana inda aka kama Malami da dalibarsa a aji suna…

Duk Labarai
An kama wani malami da dalibarsa a aji a makarantar Bole Senior High School dake yankin Savannah Region na kasar Ghana. Bidiyon lamarin ya watsu sosai a kafafen sada zumunta inda ake ta Allah wadai da kiran ya kamata a dauki mataki. Dalibar dai na ajin karshe ne a makarantar kamin wannan lamari ya faru. Rahotanni sun ce tuni hukumomi suka kama malamin aka fara bincike. Saboda yanayin Bidiyon yayi muni ba zamu iya kawo muku shi ba anan.
Kalli Bidiyon: Zaku ga wani Bidiyon na yawo ina tallar APC, tsohon Bidiyon ne a yanzu na bar jam’iyyar, babu wanda zai so a dangantashi da APC a yanzu>>Inji Tauraron fina-finan Hausa, KB International

Tauraron Fina-finan Hausa, KB International ya bayyana cewa, Wani Bidiyo da aka ga yana tallar jam'iyyar APC tsohon Bidiyon ne. Yace watanni 7 kenan da daukar Bidiyon. Yace amma yanzu ya bar jam'iyyar APC kuma baya so a alakantashi da ita. https://www.tiktok.com/@kb_international/video/7651389131070754056?_r=1&_t=ZS-97F8hA8jbn8
Kalli Bidiyon: Wata matashiya ta bayyana hadda kuka wai so take Burna Boy ya aureta

Kalli Bidiyon: Wata matashiya ta bayyana hadda kuka wai so take Burna Boy ya aureta

Duk Labarai
Wata matashiya ta bayyana tana kuka hadda hawaye kuma ta fita kan titi da kwali tana bayyana cewa, Ita Burna Boy mawakin Najeriya take son ya aureta a matsayin mata. An ganta a titi rike da kwali dake dauke da hoton Burna Boy da kuma rubutu me cewa dan Allah ya aureta. Saidai da yawa sun bayyana cewa ba zata samu abinda take nema ba, wasu kuma sun bayyanata a matsayin Mahaukaciya. https://www.tiktok.com/@real_dxo1/video/7650935101232041238?_r=1&_t=ZS-97F7nXAngds
Kai Wannan Rashin Kunya har inaa? Matashiya daga Arewa ta fito kafar sada zumunta tawa wani Tonon Silili inda tace sun yi tsada ta biya masa bukata amma yaki biyanta hakkinta

Kai Wannan Rashin Kunya har inaa? Matashiya daga Arewa ta fito kafar sada zumunta tawa wani Tonon Silili inda tace sun yi tsada ta biya masa bukata amma yaki biyanta hakkinta

Duk Labarai
Wannan wata matashiyace data bayar da labarin yanda ta biyawa wani Bukatarsa bayan sun yi tsada amma yaki bata hakkinta. Saidai tace wani ya biyata cikon Kudin shiyasa ta kyale wancan da suka yi lalatar. https://www.tiktok.com/@babbar.yarinya.backup8/video/7651603439864384788?_r=1&_t=ZS-97F5G4yvBWa Da yawa dai sun bayyana mamakin jin hakan da kuma rashin kunyar me maganar.