Wednesday, May 13
Shadow

Duk Labarai

Kalli Bidiyon: Mun yaba da mulkin Tinubu da tausayin talakawa da yake yi, mu musulmai da Kiristocin Jihar Filato zamu sake zabensa>>Inji Sheikh Sani Yahya Jingir

Kalli Bidiyon: Mun yaba da mulkin Tinubu da tausayin talakawa da yake yi, mu musulmai da Kiristocin Jihar Filato zamu sake zabensa>>Inji Sheikh Sani Yahya Jingir

Duk Labarai
Babban malamin Addinin Islama a Jihar Filato, Sheikh Sani Yahya Jingir ya bayyana cewa sun yaba da mulki irin na shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu. Musamman ma wajan tausayin talakawa. Yace dan haka yace Musulmai da Kiristoci na jihar ta Filato zasu sake zabensa. https://twitter.com/i/status/2049758928846630971
Anata Rade-radin cewa APC ta hana Pantami Tikitin takarar Gwamna a jihar Gombe

Anata Rade-radin cewa APC ta hana Pantami Tikitin takarar Gwamna a jihar Gombe

Duk Labarai
Rade-radi na ta yawo a kafafen sada zumunta cewa jam'iyyar APC ta hana farfesa Isa Ali Pantami tikitin takarar Gwamna a jihar Gombe. Wasu sun bayyana mamakin hakan inda wasu kuma suka ce hakan bai basu mamaki ba sun san dama ba zai samu ba. https://twitter.com/i/status/2049750766173217208 https://twitter.com/i/status/2049552036182598135 https://twitter.com/i/status/2049579383258591559
Kalli Bidiyon: Musa Mai Sana’a ya yiwa Ali Jita zazzafan martani bayan da Ali Jita yayi magana akan tallata gwamnatin APC da yake yi

Kalli Bidiyon: Musa Mai Sana’a ya yiwa Ali Jita zazzafan martani bayan da Ali Jita yayi magana akan tallata gwamnatin APC da yake yi

Duk Labarai
Tauraron fina-finan Hausa, Musa Mai Sana'a yawa Ali Jita Zazzafan Martani kan maganar da yayi game da tallata Gwamnatin APC da yake yi. Ali Jita yace ya gayyaci Musa Mai Sana'a ya zo zauren tattaunawarsa dan ya amsa wasu tambayoyi game da tallata APC da yake yi amma bai je ba. Saidai a nasa maganar, Musa Mai Sana'a yace Ali Jita ya fita daga harkar rayuwarsa dan bai san yanda yake ciyar da iyalansa ba. Musa yace bai taba tambayar Ali Jita ba ya taimakeshi kuma shima da yace wasu 'yan siyasa suka bashi tallafi wa ya dameshi? https://www.tiktok.com/@maisanaakanotv/video/7634237707656498453?_r=1&_t=ZS-95xjDhJA6Rl
Kalli Bidiyon: Matashi ya tafi Abuja daga Kaduna a kasa dan zuwa jinjinawa shugaba Tinubu cewa aikinsa na kyau ba yunwa ba matsalar tsaro musamman a Arewa

Kalli Bidiyon: Matashi ya tafi Abuja daga Kaduna a kasa dan zuwa jinjinawa shugaba Tinubu cewa aikinsa na kyau ba yunwa ba matsalar tsaro musamman a Arewa

Duk Labarai
Wani matashi daga Kaduna, ya fara tattaki zuwa Abuja a kasa dan zuwa ya jinjinawa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu kan kokarin da yake. Matashin yace babu yunwa babu matsalar tsaro a Arewa. Hakan na zuwane yayin da al'umma da yawa ke kukan cewa matsalar tsaro ta yi kamari musamman a yankin Arewa sannan kuma ga matsin rayuwa. https://www.tiktok.com/@agg_multimedia_services/video/7633896950009580818?_r=1&_t=ZS-95xiR4EWQIT
Jam’iyyar ADC ta bayyana matakin da zata dauka bayan da Kotu tace kada INEC ta yadda da sabbin shuwagabannin ta

Jam’iyyar ADC ta bayyana matakin da zata dauka bayan da Kotu tace kada INEC ta yadda da sabbin shuwagabannin ta

Duk Labarai
Jam'iyyar ADC reshen su David Mark, Atiku, Kwankwaso da sauransu, sun bayyana matakin da zasu dauka bayan da kotu tace kada INEC ta yadda da zaben da suka gudanar na zabar shuwagabannin su. A sanarwar daya fitar me magana da yawun jam'iyyar ADC, Bolaji Abdullahi ya bayyana cewa, zaben shuwagabannin da suka yi be soke shuwagabancin jam'iyyar a matakin jihohi ba. Inda suka ce shuwagabannin jihohi na jam'iyyar zasu ci gaba da shugaban cinsu har su kammala. Saidai Bolaji Abdullahi yace sun samu hukuncin kotun kuma zasu nemi lauyoyinsu su basu shawara kan abinda ya dace su yi.
Kai Duniya: Tauraruwar fina-finan Najeriya wadda matar aurece, ta gayyato kawarta mijinta ya biya bukatarsa dasu a lokaci guda

Kai Duniya: Tauraruwar fina-finan Najeriya wadda matar aurece, ta gayyato kawarta mijinta ya biya bukatarsa dasu a lokaci guda

Duk Labarai
Tauraruwar fina-finan kudancin Najeriya, Sisi Alagbado ta gayyatowa mijinta kawarta suka hadu a daki daya ya biya bukatarsa dasu. Wani ahin takaici shine sun dauki bidiyon kansu, kuma yanzu Bidiyon nata yawo a kafafen sada zumunta. Saidai bayan bayyanar Bidiyon, Sisi ta fito tana bayar da hakuri tana cewa, lallai itace da mijinta kuma sun aikata abin. Ta ce amma dan Allah masoyanta su yafe mata, tace ko abinci ta kasa ci.
Kalli Bidiyon: Wasu Akarammomi da sukace su masu kishin Arewa ne sun ce sun dukufa da saurakar Qur’ani ba dare ba rana har sai Allah ya baiwa Shugaba Tinubu nasarar cin zabe a karo na 2

Kalli Bidiyon: Wasu Akarammomi da sukace su masu kishin Arewa ne sun ce sun dukufa da saurakar Qur’ani ba dare ba rana har sai Allah ya baiwa Shugaba Tinubu nasarar cin zabe a karo na 2

Duk Labarai
Wadannan wasu alarammomi ne da suka bayyana cewa sun dukufa da saukar qur'ani ba dare ba rana har sai Allah ya baiwa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu nasarar cin zabe a karo na biyu. Sun bayyana cewa suna wannan aiki ne saboda sun kasance 'yan kishin kasa ne. https://www.tiktok.com/@muhdusman247/video/7633883926385282325?_r=1&u_code=ejaikd8elj8058&preview_pb=0&sharer_language=en&_d=ejaij098emc1h5&share_item_id=7633883926385282325&source=h5_m&timestamp=1777452499&user_id=7483197776647635989&sec_user_id=MS4wLjABAAAAN7fVbcc0mzRzgIxdVwTekj-Bzgfq381B8aILPWs15fqP6aFNZ5GwIpbLEwMTYvVW&item_author_type=2&social_share_type=0&utm_source=copy&utm_campaign=client_share&utm_medium=android&share_iid=7625183675001341712&share_link_id=d...