Kalli Bidiyon: Ganin yanda Filin kwallon Najeriya ya lalace ya dauki Hankula
Wannan Filin kwallon Gwamnatin tarayya ne dake Surulere, jihar Legas.
Ganin yanda ya lalace ya dauki hankula a kafafen sada zumunta.
Da yawa sun yi kiran cewa, ya kamata a gyara Filin.
https://twitter.com/i/status/2010938954531443133








