Kalli Bidiyon yanda wani Fasto ya tashi sama ya cewa mabiyansa wai ya tafi Aljannah
Wannan Bidiyon wani fasto ne da ya tashi sama ya cewa mabiyansa ya tafi Aljannah.
An ga mabiyan faston suna ta daga hannu suna masa bankwana.
https://twitter.com/zoomafrika1/status/2001027894316085519?t=NIWrcEO6ldeE_SxG1yCcFA&s=19








