Monday, November 23
Shadow

Duk Labarai

Da Duminsa: Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyana wata maqarqashiya da ake shirya masa dan ci gaba da tsereshi

Da Duminsa: Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyana wata maqarqashiya da ake shirya masa dan ci gaba da tsereshi

Duk Labarai
Tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyana wata Mqarqashiya da yace ana shirya masa dan ci haba da tsareshi na tsawon lokaci. Ya bayyana hakane ta bakin me magana da yawunsa, Muyiwa Adekeye inda yace Jaridar The Nation ta ruwaito cewa, wai daya daga cikin masu bayar da shaida akansa me suna Mohammed Umar Karage 'yan Bindiga sun shiga gidansa. Ya zargi cewa harin da aka kai masa bai rasa nasaba da shaidar da yake bayarwa akan malam Nasiru Ahmad El-Rufai. Dan hakane Malam Nasiru Ahmad El-Rufai yace wannan bata sunane kuma ya baiwa lauyoyinsa umarnin su kai karar gidan jaridar. Ya bayyana cewa bashi da hannun a harin da aka kaiwa shaidar nasa dan shi mutum ne me son bin doka da oda.
Daga gayawa Sheikh Pantamu gaskiya a Shafin sada zumunta sai ya yi Blocking dina>>Inji Dr. Adam Umar

Daga gayawa Sheikh Pantamu gaskiya a Shafin sada zumunta sai ya yi Blocking dina>>Inji Dr. Adam Umar

Duk Labarai
Me amfani da kafafen sada zumunta, Dr. Adam Umar ya bayyana cewa, daga ya gayawa farfesa Isa Ali Pantami Gaskiya kawai sai ya yi Blocking dinsa. Ya bayyana hakane a shafinsa na X Ya ga wani Bidiyon Sheikh Pantami a jirgin sama ne shine ya rubuta masa: "hmmm Allah sarki duniya. Duk abubuwan yan siyasa din da kakeyin hani da shi kayi. Private jet shatter the cheapest fare is 10,000$ (abt 14million), a journey that u can do with just about 300k naira. Even if it was paid for u, the mallam we know in the past could reject it bt hmm" https://twitter.com/i/status/2045367705113383111 Saidai yace bayan Hakan, Pantami yayi Block dinsa https://twitter.com/i/status/2045494899953283400 Yace abinnya matukar bashi mamaki.
Kalli Bidiyon: Bana kewar gidan Sani Danja kuma bazan taba komawa ba>>Inji Mansurah Isah

Kalli Bidiyon: Bana kewar gidan Sani Danja kuma bazan taba komawa ba>>Inji Mansurah Isah

Duk Labarai
Tauraruwar fina-finan Hausa, Mansurah Isah ta bayyana cewa, bata kewar gidan tsohon mijinta, Kuma abokin aikinta, Sani Musa Danja. Mansurah tace kuma ba ta da shirin komawa gidan tsohon mijin nata. https://www.tiktok.com/@madina.bbc.hausa/video/7629826012397784338?_r=1&u_code=ejaikd8elj8058&preview_pb=0&sharer_language=en&_d=ejaij098emc1h5&share_item_id=7629826012397784338&source=h5_m&timestamp=1776512399&user_id=7483197776647635989&sec_user_id=MS4wLjABAAAAN7fVbcc0mzRzgIxdVwTekj-Bzgfq381B8aILPWs15fqP6aFNZ5GwIpbLEwMTYvVW&item_author_type=2&social_share_type=0&utm_source=copy&utm_campaign=client_share&utm_medium=android&share_iid=7625183675001341712&share_link_id=87a6d1ad-cfd1-463a-9ae4-6106b6cd29ec&share_app_id=1233&...
Kalli Bidiyon: Tijjaniyya daban Addinin Musulunci daban>>Inji Tauraron fina-finan Hausa, Muhammad S. Bashir

Kalli Bidiyon: Tijjaniyya daban Addinin Musulunci daban>>Inji Tauraron fina-finan Hausa, Muhammad S. Bashir

Duk Labarai
Tauraron fina-finan Hausa, Muhammad S. Bashir ya bayyana cewa, Tijjaniyya daban Addinin Musulunci daban. Ya bayyana hakane a wani Bidiyonsa da ya watsu a kafafen sada zumunta inda aka ganshi yana sukar 'yar Tijjaniyya da cewa, An gayawa Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) kalaman da basu dace ba amma basu fito sun kare ba. Yace amma da jawahilin ma'ani da shehunansu aka taba da yanzu kaji su suna cewa an keta janabin Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam). https://www.tiktok.com/@mhdsbashir/video/7629286951190842645?_r=1&_t=ZS-95dj1ialr4j
Kalli Bidiyon: Labari me ban mamaki, Balarabe ya je kasar Sudan ya yi aure, ya haihu da matar, ya gudu da dan ya koma Saudiyya yacewa dan nasa mahaifiyarsa ta rasu

Kalli Bidiyon: Labari me ban mamaki, Balarabe ya je kasar Sudan ya yi aure, ya haihu da matar, ya gudu da dan ya koma Saudiyya yacewa dan nasa mahaifiyarsa ta rasu

Duk Labarai
Wannan dan wasan kungiyar Alnassr ta kasar Saudiyya ne watau Abdullah Khoujali Mahaifinsa ya je kasar Sudan inda ya auri mahaifiyarsa. Bayan sun haihu sai ya tsere da shi zuwa Saudiyya da ya girma sai yace masa, mahaifiyarsa ta rasu. Saidai bayan da ya kai shekaru 30, mahaifin nasa abinda yayi ya dameshi sai ya bayyana masa cewa, mahaifitarsa na nan da rai. https://twitter.com/i/status/2045239148215181495