Kalli Bidiyon: Na yafewa Dr. Hussain Kano Zhaghin da ya min saboda tuban da yayi daga Dariqa ya komo Sunnah>>Inji Baffa Hotoro
Baffa Hotoro ya bayyana cewa, ya yafewa Dr. Hussain zagin da ya masa saboda Tuban da yayi daga Darika ya koma Sunnah.
Yace amma Dr. Hussain shine Monitan Karuwan Tiktok.
https://www.tiktok.com/@zaidou1taza/video/7585330717173746955?_t=ZS-92M0ny3wBmL&_r=1








