Matar wannan sojan ta mai kyautar ban Mamaki inda ta bashi sabuwar mota ranar da aka kara masa mukami
Wannan sojan ya cika da farin ciki bayan da matarsa ta mai kyautar sabuwar Mota ranar da aka masa karin girma.
Da yawa sun yaba mata.
https://twitter.com/OumarMrs/status/2001287695918596151?t=Sh9SEtoGWUbe5UJYTxGITw&s=19








