Kalli Bidiyon: Wannan matar tace Mutumin da ta kafe ya mata chiky har sau biyu kuma duk ta haihu amma ya gudu ya barta da yara biyu tana ta wahala
Wannan wata ce data fito ta kafe hoto tace mutumin ya mata Chyki har sau biyu kuma duk ta haihu.
Tace amma yanzu ya gudu ya barta da yara biyu tana ta Wahala.
https://twitter.com/GossipMillNaija/status/2106791231229395325








