Saturday, May 16
Shadow

Duk Labarai

Wata Sabuwa: ‘Yan Jam’iyyar ADC sun fara barin jam’iyyar

Wata Sabuwa: ‘Yan Jam’iyyar ADC sun fara barin jam’iyyar

Duk Labarai
Rahotanni sun bayyana cewa 'yan Jam'iyyar ADC da yawane suka koma jam'iyyar NDC. Shugaban jam'iyyar, Seriake Dickson ne ya karbesu a gidansa dake Abuja. Tsohuwar 'yar ADC da jam'iyyar ta dakatar, Amanda Pam ce ta jagoranci 'yan jam'iyyar da yawa ciki hadda 'yan Kwankwasiyya reshen Abuja suka koma jam'iyyar ta NDC. Bayan su kuma akwai 'yan labour Party da 'yan SDP da suma suka koma jam'iyyar ta NDC. Daga cikinsu akwai dakataccen shugaban ADC na AMAC, Omale Sule, da shugabar mata ta ADC reshen Abuja, Princess Gladys Ngozi, tsohon shugaban jam'iyyar ADC na Kuje, Godwin Onoya, da tsohon mataimakin shugaban jam'iyyar ADC, Yusuf Adam da kuma tsohon shugaban matasa na jam'iyyar reshen Abuja, Aliyu Umar. Sauran sune tsohon shugaban jam'iyyar SDP reshen Abuja, Nurudeen Bissallah, da ...
Kalli Bidiyon yanda Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya durkusa kasa ya gaishe da tsohon Shugaban kasa, Olusegun Obasanjo

Kalli Bidiyon yanda Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya durkusa kasa ya gaishe da tsohon Shugaban kasa, Olusegun Obasanjo

Duk Labarai
Bidiyon yanda shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya durkusa kasa ya gaishe da tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ya dauki hankula. Tinubu ya gaishe da Obasanjo ne a haka a yayin ziyarar da ya kai jihar Ogun. https://twitter.com/i/status/2040444550338973916 Wani abinda ya kara daukar hankulan mutane a ziyarar shine yanda aka ga gwamnonin Arewa sun raka shugaba Tinubu din jihar Ogun.
Kalli Bidiyon: An taba min Asiri saida na bar harkar Film Gaba daya, Ali Nuhu ne yasa akai ta saukar Qur’ani har na dawo>>Inji Fati Muhammad

Kalli Bidiyon: An taba min Asiri saida na bar harkar Film Gaba daya, Ali Nuhu ne yasa akai ta saukar Qur’ani har na dawo>>Inji Fati Muhammad

Duk Labarai
Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Muhammad ta bayyana cewa, an taba mata Kurciya har sai da ta bar harkar fim. Ta bayyana hakane a wata hira da Ali Jita yayi da ita. Ta bayyana cewa, Saida aka tsayar da kowane fim saida ta dawo sannan aka ci gaba. Tace Ali Nuhu ne ya sa aka rika sauke Qur'ani sai da ta dawo. https://www.tiktok.com/@ak.aiman2/video/7624919374545177863?_r=1&_t=ZS-95GHmaLoO3s&sp_source=7537614245375297080
Takarar Peter Obi a matsayin shugaban kasa, Kwankwaso ya maza mataimaki zata kayar da Tinubu Zabe inji dan gidan tsohon Gwamnan Kaduna, Bashir El-Rufai

Takarar Peter Obi a matsayin shugaban kasa, Kwankwaso ya maza mataimaki zata kayar da Tinubu Zabe inji dan gidan tsohon Gwamnan Kaduna, Bashir El-Rufai

Duk Labarai
Dan gidan tsohon Gwamnan Kaduna, Bashir El-Rufai ya bayyana cewa, tsayawa takarar Peter Obi a matsayin shugaban kasa, Kwankwaso yayi masa mataimaki ne zasu kayar da Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu zabe. Ya bayyana hakane a X inda yace wannan hadi yana baiwa APC tsoro. https://twitter.com/i/status/2040382345325256781
Kalli Bidiyon: Yanda Rarara ya shiryawa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu bikin murnar zagayowar ranar Haihuwarsa (Birthday)

Kalli Bidiyon: Yanda Rarara ya shiryawa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu bikin murnar zagayowar ranar Haihuwarsa (Birthday)

Duk Labarai
Tauraron mawakin Hausa, Dauda Kahutu Rarara ya shiryawa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu gagarumin bikin zagayowar ranar Haihuwarsa. An ga Rarara tare da mukarrabansa suna yanka Kek. Sannan an ji har waka ya masa. https://www.tiktok.com/@anasmairarar/video/7624455373394595090?_r=1&u_code=ejaikd8elj8058&preview_pb=0&sharer_language=en&_d=ejaij098emc1h5&share_item_id=7624455373394595090&source=h5_m&timestamp=1775293885&user_id=7483197776647635989&sec_user_id=MS4wLjABAAAAN7fVbcc0mzRzgIxdVwTekj-Bzgfq381B8aILPWs15fqP6aFNZ5GwIpbLEwMTYvVW&item_author_type=2&social_share_type=0&utm_source=copy&utm_campaign=client_share&utm_medium=android&share_iid=7606977366144993025&share_link_id=d34a4b8a-27b1-49c7-b9b5-b7f598c08e7e&sha...
Tauraron fina-finan Hausa, Tahir Fage ya bayyana abokan sana’arsa da suka mai kyauta, ciki hadda jarumar data bashi Naira Miliyan 1

Tauraron fina-finan Hausa, Tahir Fage ya bayyana abokan sana’arsa da suka mai kyauta, ciki hadda jarumar data bashi Naira Miliyan 1

Duk Labarai
Tauraron fina-finan Hausa Tahir Fage ya bayyana cewa abokan sana'arsa da yawa ne suka taimaka masa musamman lokacin yana kwance bashi da lafiya. Ya bayyana cewa akwai wata jaruma naira Miliyan 1 ta aika masa kyauta amma tace kada ya fadi sunanta, duk da wasu na fassara cewa Momi Gombece. Hakanan ya bayyana cewa Ali Nuhu da Zarah Diamond suma sun taimaka masa sosai. https://www.tiktok.com/@startalk_naija/video/7624557755780582674?_r=1&_t=ZS-95FinUwIqRN&sp_source=7537614245375297080 https://www.tiktok.com/@startalk_naija/video/7624545675304324370?_r=1&_t=ZS-95FmxfNp8Yy&sp_source=7537614245375297080 https://www.tiktok.com/@startalk_naija/video/7624558322649287944?_r=1&_t=ZS-95Fn1y956Lh&sp_source=7537614245375297080
Allah Sarki: Kalli Bidiyon yanda mahaifiyar Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ke ta tambayar ina yake kamin ta bar Duniya

Allah Sarki: Kalli Bidiyon yanda mahaifiyar Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ke ta tambayar ina yake kamin ta bar Duniya

Duk Labarai
Wani tsohon Bidiyon na mahaifiyar tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyana inda aka ji tana tambayar yana ina? An dauki Bidiyon ne tun lokacin Malam Nasiru Ahmad El-Rufai na Gwamnan Kaduna inda aka ji ana gaya mata cewa yayi tafiyane. Wasu sun rika bayyana cewa idan dai tafiya ta 'yan kwanaki zasu sa Mahaifiyar Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ta rika tambayarsa akai-akai inaga kwanaki 40 da yayi a hannun jami'an tsaro? Da yawa sun ce hadda wannan ya kara saka mata damuwa da ciwo kamin rasuwarta. https://twitter.com/i/status/2040296535485796853