Kalli Bidiyon: Suma mutanen jihar Katsina sun mayarwa da Sanata ‘Yar’adua Shinkafar Azumi da ya raba musu, sun ce basa so
Suma mutanen jihar Katsina sun mayarwa da sanata 'Yar'adua da shinkafar da ya aika musu inda suka ce basa so.
An ga yanda suke mayarwa da sanatan shinkafar a wani Bidiyo da ya watsu sosai a kafafen sada zumunta.
https://twitter.com/i/status/2032245952682054005








