Monday, June 29
Shadow

Duk Labarai

Farashin dala a kasuwar Chanji ta yau, Litinin

Farashin dala a kasuwar Chanji ta yau, Litinin

Duk Labarai
Farashin dala a kasuwar Gwamnati a yau Litinin, 11 ga watan Mayu na shekarar 2027 na akan Naira ₦1,361 akan kowace dala. Farashin ya dan motsa tsakanin Naira ₦1,355 zuwa Naira ₦1,366. A kasuwar bayan Fage kuwa ta garuruwan Kano, Abuja da Lagos, farashin dalar ya kamane akan Naira ₦1,395 zuwa Naira ₦1,405 akan kowace dala. 
Kalli Bidiyon: Shugaba Tinubu baya Sallar Juma’a ballantana salloli 5>>Inji Sheikh Sanusi Khalil

Kalli Bidiyon: Shugaba Tinubu baya Sallar Juma’a ballantana salloli 5>>Inji Sheikh Sanusi Khalil

Duk Labarai
Babban Malamin Addinin Islama na Kaduna, Sheikh Sanusi Khalil ya bayyana cewa, Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu baya Sallar Juma'a ballantana salloli 5. Ya bayyana hakane a wajan wani karatunsa inda yake cewa wanda ke kusa da shugaban ne suka bayyana hakan sannan yace ko kafafen yada labarai basu kawo labarin zuwan shugaban masallaci. https://twitter.com/i/status/2053499432730050994
Kalli Bidiyon: Auren da muka yi na gaskene inji matasan Tiktok

Kalli Bidiyon: Auren da muka yi na gaskene inji matasan Tiktok

Duk Labarai
Matasan Taurarin Tiktok da aka ga Bidiyon da aka daura musu aure, sun bayyana cewa auren gaskene suka yi. Sun bayyana cewa ko da ba'a yadda da auren da suka daura ba, zasu je su samu malamai su sake daura musu aure. Sun bayyana cewa, yawan kusancin su da bacci ne kawai ke rabasu da juna yasa suka ga dacewar su yi aure. https://www.tiktok.com/@yaron_kano1/video/7637598399897914644?_r=1&_t=ZS-96FLzvPBOK5
Kalli Sabon Bidiyon: Tauraruwar fina-finan Hausa, Firdausi Yahya da ya dauki hankula sosai

Kalli Sabon Bidiyon: Tauraruwar fina-finan Hausa, Firdausi Yahya da ya dauki hankula sosai

Duk Labarai
An ga wani sabon Bidiyon Tauraruwar fina-finan Hausa, Firdausi Yahya tana zaune a gida da rigar mama kawai. Da yawa sun yi mamakin ganin Bidiyon inda wasu ke cewa bata sani ba aka dauki Bidiyon. A kwanakinnan dai ana yawan ganin Bidiyon Firdausi Yahya da ke baiwa mutane mamaki. https://www.tiktok.com/@aisha.angola/video/7637851406195510535?_r=1&_t=ZS-96FJSzErpDA
Kalli Bidiyon Dandazon mutanen da suka taru a wajan kaddamar da yakin neman zaben shugaba Tinubu a Zaria jihar Kaduna

Kalli Bidiyon Dandazon mutanen da suka taru a wajan kaddamar da yakin neman zaben shugaba Tinubu a Zaria jihar Kaduna

Duk Labarai
Daruruwan mutanene suka taru a wajan kaddamar da yakin neman zaben shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a garin Zaria na jihar Kaduna. Kakakin majalisar Wakilai, Abbas Tajudeen ne ya kaddamar da yakin neman zaben sa a karo na biyar tare dana shugaban kasar. An ga mawaki, Dauda Kahutu Rarara a wajan kaddamar da yakin neman zaben. https://twitter.com/i/status/2053181913431736721