Kalli Bidiyon: Da yawa na Allah wadai da Hafsat Baby saboda rawar rashin Kunya da ta yi
Tauraruwar Tiktok, Hafsat Baby ta dauki hankula sosai bayan wata rawar rashin kunya da ta yi a shafinta na Tiktok.
Da yawa sun rika tuna mata cewa Azumi ake fa?
https://www.tiktok.com/@hafsatbaby011/video/7614992688563244308?_r=1&_t=ZS-94Wp2b5xB45








