Kalli Bidiyon: Wasu tsaffi da aka baiwa tallafin Ramadana na Gwamnati sun ce shugaba Tinubu ya zarce a 2027
A Wannan Bidiyon na wasu tsaffin mutane da aka baiwa tallafin abincin Azumi na Gwamnatin tarayya sun nuna farin cikinsu.
An jisu suna cewa, shugaba Tinubu ya zarce a 2027.
https://www.tiktok.com/@arewablog_/video/7614864704837881109?_r=1&_t=ZS-94YXTNIpIkj
Saidai da yawa sun yi Allah wadai da hakan inda suke cewa abinda aka baiwa tsaffin ba zai dade ba zai kare.








