Limami a jihar Kebbi yace dansanda ya hanasu shiga masallacinsu su yi Sallar Magariba inda yace musu Haramun ne
Wani Limami daga jihar Kebbi ya zargi wani Dansanda da hanasu shiga masallacinsu su yi sallar Magari ba inda yace musu yin hakan haramun ne.
Ya bayyana hakane a wani Bidiyo inda aa ganshi cikin fushi.
Yace ba'a taba yin gwamnatin data hanasu Sallah ba sai wannan Gwamnatin inda yayi Addu'ar Allah ya rusata.
https://www.tiktok.com/@fav_umar1/video/7618019503271890196?_r=1&_t=ZS-94mwdRtBdb7&sp_source=7537614245375297080








