Tuesday, June 30
Shadow

Duk Labarai

Kalli Bidiyon: Mijina yace zai kara aure nace ya sakeni, ba wai dan kishi ba saidai dan baya iya gamsar dani, a sati sau daya muke yi>>Inji Umm Faizan

Kalli Bidiyon: Mijina yace zai kara aure nace ya sakeni, ba wai dan kishi ba saidai dan baya iya gamsar dani, a sati sau daya muke yi>>Inji Umm Faizan

Duk Labarai
Ummu faizan ta bayar da labarin cewa, tsohon mijinta yace zai kara aure inda ita kuma ta nemi ya saketa. Tace ba wai dan kishi ba, sai dan baya iya gamsar da ita rayuwar aure. Tace wani lokacin a sati sau daya kawai suke yi. Tace duk da haka ta hakura ta dauka kaddararta kenan, kuma lura da cewa, sun haihu. Tace kwatsam sai yace zai kara aure, tace sai take ganin itama ya kasa gamsar da ita, ya zai iya gamsar da mata 2. Tace dalili kenan yasa ta nemi ya saketa, tace da ya kaita kara gurin iyayenta da abokai, amma da mahaifinta ya ji dalili sai ya goyi bayanta. Tace ta samu ta sake aure kuma sabon mijin data aura yana gamsar da ita gashi har ta dauki ciki. Tace matar da tsohon Mijinta ya aura itama ta rabu dashi. Tace sai gashi yana kiranta wai ta kashe auren da ta y...
Kalli Bidiyon: Rawa ba Haramun bace, ba laifi bane idan Waka ta maka dadi ka dan tashi ka harraka>>Inji Dr. Junaid

Kalli Bidiyon: Rawa ba Haramun bace, ba laifi bane idan Waka ta maka dadi ka dan tashi ka harraka>>Inji Dr. Junaid

Duk Labarai
Malamin Addinin Islama, Bangaren Darika, Dr. Junaid ya bayyana cewa, Rawa ba Haramun bace. Malam yace ba laifi bane idan waka ta maka dadi ka dan tashi ka yi rawa. https://www.tiktok.com/@hidayah_ta_annabi/video/7629473030606966036?_r=1&u_code=ejaikd8elj8058&preview_pb=0&sharer_language=en&_d=ejaij098emc1h5&share_item_id=7629473030606966036&source=h5_m&timestamp=1776700582&user_id=7483197776647635989&sec_user_id=MS4wLjABAAAAN7fVbcc0mzRzgIxdVwTekj-Bzgfq381B8aILPWs15fqP6aFNZ5GwIpbLEwMTYvVW&item_author_type=2&social_share_type=0&utm_source=copy&utm_campaign=client_share&utm_medium=android&share_iid=7625183675001341712&share_link_id=271a3835-677e-4613-94ea-137f7bc45859&share_app_id=1233&ugbiz_name=MAIN&ug_btm=b2...
Da Duminsa: Kalli Bidiyon yanda shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa, Femi Gbajabiamila ke bayar da umarnin a lalata jam’iyyar ADC

Da Duminsa: Kalli Bidiyon yanda shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa, Femi Gbajabiamila ke bayar da umarnin a lalata jam’iyyar ADC

Duk Labarai
Wani Bidiyo ya bayyana inda aka ji shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa, Femi Gbajabiamila yana bayar da umarnin a lalata jam'iyyar ADC. Ya bayar da umarni ne ga dan majalisa daga jihar Kogi, Leke Abejide. An ga Bidiyon ya watsu sosai a kamafafen sada zumunta inda lamarin ya bayar da mamaki. https://twitter.com/i/status/2046234845865476183
Da Duminsa: Tsaffin ‘Yansanda dake Zàngà-zàngà a Abuja sun tare babbar kofa shugaba fadar shugaban kasa

Da Duminsa: Tsaffin ‘Yansanda dake Zàngà-zàngà a Abuja sun tare babbar kofa shugaba fadar shugaban kasa

Duk Labarai
Rahotanni sun bayyana cewa, Tsaffin 'yansandan dake zanga-zangar neman hakkinsu a Abuja sun tare babbar kofar shiga fadar shugaban kasa, Aso Villa dake Abuja. Tsaffin 'Yansandan sun nemi cewa sai shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya sakawa dokar da zata fitar da su daga tsarin Fansho na gama gari sannan zasu bar wajan. 'Yansandan dai sun kwashe kwanaki suna zanga-zangar dan neman a biya musu hakkokinsu na kammala aiki. https://twitter.com/i/status/2046196575051952590
Kalli Bidiyon: Malami ya bayyana abin mamakin da ya gani a ajin da ya je koyar da dalibai a jami’ar Federal University Kashere, Jihar Gombe

Kalli Bidiyon: Malami ya bayyana abin mamakin da ya gani a ajin da ya je koyar da dalibai a jami’ar Federal University Kashere, Jihar Gombe

Duk Labarai
Wani malami da ya je koyar da dalibai a jami'ar Federal University Kashere dake jihar Gombe ya bayyana cewa ya je ya iske ajin ba kowa. Ya dauki Bidiyon ajin inda aka ga kujeru inda yace zai koma ofis ya tafi gida. https://www.tiktok.com/@amedkt1/video/7630389740956634389?_r=1&_t=ZS-95gGL3UR7Wz
Da Duminsa: Gwamnatin tarayya ta dauki bashin Naira Biliyan 100 a asusun bankunan ‘yan Najeriya

Da Duminsa: Gwamnatin tarayya ta dauki bashin Naira Biliyan 100 a asusun bankunan ‘yan Najeriya

Duk Labarai
Rahotanni sun bayyana cewa, Gwamnatin tarayya ta karbi bashin Naira Biliyan 100 daga asusun bankunan 'yan Najeriya wadanda ba'a amfani dasu, wanda a turance ake kira da Dormant account. Hakanan ta dauki kudaden daga ribar kamfanoni wadda mutane masu hannun jari a kamfanonin basu karbaba wadda a turance ake kira da Dividend. Wata dokar kudi da aka yi a shekarar 2020 ce ta baiwa Gwamnatin tarayya damar rantar irin wadannan kudade.
Kuma Dai: Sheikh Farfesa Isa Ali Pantami ya sake yin Blocking wata data tambayeshi dan Allah ya bata Miliyan 2 ta ja jari

Kuma Dai: Sheikh Farfesa Isa Ali Pantami ya sake yin Blocking wata data tambayeshi dan Allah ya bata Miliyan 2 ta ja jari

Duk Labarai
A dazu ne dai muka di wani Dr. Adam ya koka cewa dan takarar Gwamnan jihar Gombe, Farfesa Ali Pantami ya yi Blocking dinsa saboda ya gaya masa gaskiya a cewar Adamu A yanzu kuwa watace itama me suna Huraira ta roki mallam ya bata Miliyan 2 ta ja jari bayan ta ganshi a jirgin sama. Saidai itama yayi Blocking dinta. A karshe dai ta roki malam ko dubu dari biyu ya bata. https://twitter.com/i/status/2045896467609420011