Wednesday, July 1
Shadow

Duk Labarai

Kalli Bidiyon: Bayan da Dr. Hussain Kano yace yana son mawakiya Fati Nijar da aure, sun hadu

Kalli Bidiyon: Bayan da Dr. Hussain Kano yace yana son mawakiya Fati Nijar da aure, sun hadu

Duk Labarai
A kwanakin bayane dai Dr. Hussain Kano ya fito ya bayyana cewa, yana son mawakiya, Fati Nijar da aure. Saidai yace ya aika mata da sakonni ta shafinta na Tiktok amma bai sameta ba. Kwatsam yana kan Tiktok live sai ga Fati Nijar ta shiga Tiktok live din nasa. Nan kuwa malam ya fara jin kunya yana gumi. https://www.tiktok.com/@mahadi_angonta77/video/7626238791442844948?_r=1&u_code=ejaikd8elj8058&preview_pb=0&sharer_language=en&_d=ejaij098emc1h5&share_item_id=7626238791442844948&source=h5_m&timestamp=1775664742&user_id=7483197776647635989&sec_user_id=MS4wLjABAAAAN7fVbcc0mzRzgIxdVwTekj-Bzgfq381B8aILPWs15fqP6aFNZ5GwIpbLEwMTYvVW&item_author_type=2&social_share_type=0&utm_source=copy&utm_campaign=client_share&utm_medium=android&...

Duk abinda zaku yi ku je ki yi ta yi, idan ‘yan Arewa basu zabi Tinubu ba ba zai zarce ba>>Inji fasto Elijah Ayodele

Duk Labarai
Fasto Elijah Ayodele yayi gargadin cewa Arewa na da muhimmanci wajan samun nasarar zarcewar shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a karo na 2. Ya bayyana hakane a wajan wani wa'azi da ya gudanar a cocinsa. Yace idan 'yan Arewa sun zabi Tinubu zai zarce amma idan basu zabeshi ba, ba zai zarce ba. https://twitter.com/i/status/2041794559198253254
Farashin Dala a kasuwar Chanji a yau, Laraba

Farashin Dala a kasuwar Chanji a yau, Laraba

Duk Labarai
Farashin dala a kasuwar Chanji a yau, Laraba ya farane a farashin Naira 1,383.34 akan kowace dala a kasuwar gwamnati. Saidai farashin ya dan sauka kasa zuwa Naira 1,382.04 akan kowace dala bayan da gari ya kara wayewa. A kasuwar bayan fage kuwa, farashin dalar yana akan naira 1,410 zuwa Naira 1,425 ne akan kowace dala a kasuwannin Kano, Abuja, da Legas.
Kalli Bidiyon Da Duminsa: ‘Yan jam’iyyar ADC, Su Atiku, Kwankwaso, Peter Obi da sauransu sun fito yau zasu yi zanga-zanga a ofishin INEC

Kalli Bidiyon Da Duminsa: ‘Yan jam’iyyar ADC, Su Atiku, Kwankwaso, Peter Obi da sauransu sun fito yau zasu yi zanga-zanga a ofishin INEC

Duk Labarai
Jiga-jigan jam'iyyar ADC da suka hada da su Kwankwaso, Peter Obi, Atiku da sauransu sun fito a yau zasu yi zanga-zanga a ofishin INEC. Zasu yi wannan zanga-zangar ne saboda rikicin da suke zargin INEC din ta haddasa musu a jam'iyyar ta hanyar sauke shugaban jam'iyyar na riko, watau David Mark. https://twitter.com/i/status/2041796148709527819
Kalli Bidiyon: Gwamna Abba na fada kan bututun ruwa da ba’a gyara ba ya dauki hankula

Kalli Bidiyon: Gwamna Abba na fada kan bututun ruwa da ba’a gyara ba ya dauki hankula

Duk Labarai
An ga wani Bidiyon gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf na ta yawo a kafafen sada zumunta inda Gwamnan ke fada game da wani Bututun ruwan Fanfo da ya lalace. Bidiyon dai ya jawo cece-kuce inda akaita bayyana mabanbanta ra'ayoyi akai. https://www.tiktok.com/@sardauna_shoot.ng/video/7626153902773226760?_r=1&_t=ZS-95MVdZgatSC&sp_source=7537614245375297080
Kalli Bidiyon: Dalilin da yasa naki yin wakar siyasa shine ban son in Zhaghi Kwankwaso in yabi Abba>>Ali Jita

Kalli Bidiyon: Dalilin da yasa naki yin wakar siyasa shine ban son in Zhaghi Kwankwaso in yabi Abba>>Ali Jita

Duk Labarai
Tauraron mawakin Hausa, Ali Isa Jita ya bayyana cewa, dalilin da yasa baya son yin wakar siyasa shine bai son sai ya soki Dr. Rabiu Musa Kwankwaso sanna ya yabi Gwamna Abba Kabir Yusuf. Yace Ko makaho ya shigo Kano yanzu yasan Kokarin Abba yafi na sauran gwamnonin da suka gabata. https://www.tiktok.com/@speciall101/video/7626131048526662942?_r=1&_t=ZS-95MU5vWL6Qr&sp_source=7537614245375297080
Kai malam Shekaruna 46 ba 35 ba, kuma kai na dan Adawa ne na gaskiya ba, APC ce ta turoka ka mata Munafurci>>Nafiu Bala ya gayawa Kwankwaso

Kai malam Shekaruna 46 ba 35 ba, kuma kai na dan Adawa ne na gaskiya ba, APC ce ta turoka ka mata Munafurci>>Nafiu Bala ya gayawa Kwankwaso

Duk Labarai
Nafiu Bala Gombe wanda ya kawo tarnaki a jam'iyyar ADC ya mayarwa da Kwankwaso zazzafan Martani inda yace Kwankwason ba dan Adawa bane na gaskiya. Nafiu ya bayyana cewa, Kwankwaso APC ce ta turoshi ya mata munafurci a jam'iyyar ADC. Sannan yace Shi shekarun sa 46 ba 35 ba kamar yanda Kwankwason yake fada. Sannan yace ya kamata Kwankwason yayi bincike da kyau kamin yayi magana irin waccan. Sannan yace ko da kuwa shi yarone bai kamata Kwankwason ya rainashi ba. Ya kara da cewa, Su Kwankwaso sun tsufa, kamata yayi su koma gefe su bar matasa su mulki Najeriya, yace kamata yayi su zama masu bayar da shawara. Yace Kwankwason da sauran shuwagabannin da yawa suma a lokacinsu matasa suka fara shiga harkar siyasa. Yace a 2023 fa Dattawan Arewa sun je suka samu Kwankwaso akan ya ja...