Wednesday, April 22
Shadow

Duk Labarai

Kalli Bidiyon yanda Kwankwaso ke tambayar Gwamna Abba cewa be masa komai ba duk da kudi da ya kashe wajan tabbatar da Abban ya zama Gwamna

Kalli Bidiyon yanda Kwankwaso ke tambayar Gwamna Abba cewa be masa komai ba duk da kudi da ya kashe wajan tabbatar da Abban ya zama Gwamna

Duk Labarai
Daya daga cikin na hannun damar Kwankwaso ya bayyana cewa, bayan da aka shekara 2 a Gwamnatin Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf. Kwankwaso ya zaunar dashi ya tambayeshi me ya saka masa dashi bayan kudin da ya kashe na tabbatar da Abban ya zama gwamna? Yace Kwankwaso yace ko ihu mutum yawa Gwamnan, yana tsammanin ya saka masa ballantana wanda ya saka kudinsa ya taimakeshi ya zama gwamna. https://twitter.com/i/status/2018447842910892267
Kalli Bidiyon: Kwana daya da sakin matarsa, Gfresh Al-amin ya kuma aikawa a nemo masa auren wata

Kalli Bidiyon: Kwana daya da sakin matarsa, Gfresh Al-amin ya kuma aikawa a nemo masa auren wata

Duk Labarai
Rahotanni sun bayyana cewa, Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ya aika a Nemo masa auren wata matar. Hakan na zuwane kwana daya bayan da ya saki matarsa, Maryam Meemee Abokan Gfresh dinne suka bayyana haka ciki hadda Aminu J Town inda yace an aikasu su sake nemo auren wata wadda za'a saki nan da wasu kwanaki kuma. https://www.tiktok.com/@aminujtown/video/7602376863926848775?_r=1&_t=ZS-93b56hWBVDN
Shin wai Shugaba Tinubu Musulmine>>Dan gidan tsohon Gwamnan Kaduna, Bashir ElRufai ya tambaya

Shin wai Shugaba Tinubu Musulmine>>Dan gidan tsohon Gwamnan Kaduna, Bashir ElRufai ya tambaya

Duk Labarai
Dan gidan tsohon gwamnan Kaduna Bashir El-Rufai ya tambayi cewa, shin wai shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu Musulmi ne? Yayi wannan tambayar ne bayan ganin Bidiyon shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu inda ake zargin ya yi sallama ba daidai ba. Da kuma inda ake kare shugaban hukumar zabe me zaman kanta cewa da yanawa Musulmai zagon kasa, ta kan shugaba Tinubu zai fara. https://twitter.com/i/status/2018268258885947668 https://twitter.com/i/status/2018262087827390535
Kalli Bidiyon: Samha M. Inuwa ta fito ta bayar da hakuri kan Bidiyon da ta yi wanda bai dace ba ya kuma dauki hankula

Kalli Bidiyon: Samha M. Inuwa ta fito ta bayar da hakuri kan Bidiyon da ta yi wanda bai dace ba ya kuma dauki hankula

Duk Labarai
Tauraruwar fina-finan Hausa, Samha M. Inuwa ta fito ta bayar da hakuri kan Bidiyon ta da aka gani yana ta yawo a kafafen sada zumunta. An dai ga wani Bidiyon ta inda aka ga tana share majina da takardar kudin Naira. Bidiyon ya dauki hankula sosai inda akai ta sharhi akai mutane na bayyana mabanbanta ra'ayoyi Saidai a nata jawabin tace wannan tsohon Bidiyon ne wanda ya kai kusan shekaru 4. Tace kuma ko da a wancan lokacin, tana dora Bidiyon aka kirata aka gaya mata bai dace ba kuma ta hau ta cireshi. Saidai tace har ofishin 'yansanda aka gayyace ta a wancan lokacin kuma an rufe case din. https://www.tiktok.com/@samha_m_inuwa/video/7601916804620897556?_r=1&_t=ZS-93Zzp6XcuNl https://twitter.com/i/status/2018018878945653049
Kalli Bidiyon: An min Alfarma na shiga inda Qabarin Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) yake>>Inji Tauraron fina-finan Hausa, Ibrahim Shahrukhan

Kalli Bidiyon: An min Alfarma na shiga inda Qabarin Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) yake>>Inji Tauraron fina-finan Hausa, Ibrahim Shahrukhan

Duk Labarai
Tauraron fina-finan Hausa, Ibrahim Shahrukhan ya bayyana cewa an masa alfarma ya shiga inda qabarin Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam)yake. Ya bayyana cewa ba kowa ake bari ya shiga wajan ba amma shi an masa Alfarma ya shiga. An ganshi cikin hawaye yanawa Manzon Allah SAW, Sallama. https://www.tiktok.com/@mc_mal_ibrahim_sharukhan/video/7602002782253583636?_r=1&_t=ZS-93ZySd60PTd