Kalli Bidiyon: Yanda Tauraruwar Tiktok, Rahama Saidu Me Babban Shago ta biya duka ‘yan Gidansu manya da yara suka tafi aikin Umrah
Tauraruwar Tiktok, Rahama Saidu ta biya duka 'yan uwanta manya da yara suka tafi aikin Umrah.
Rahama ta bayyana hakane a shafinta na sada zumunta inda aka ga 'yan uwan nata rike da fasfonsu suna ta Tsalle suna Murna.
https://www.tiktok.com/@rahamasaidu2/video/7579247719634586888?_t=ZS-91t5RljKDDc&_r=1








