Kalli Bidiyon: Yanda ‘Yan Kannywood Yaran Rarara na kungiyar Triple R suke masa godiya
Yaran Rarara 'yan Kannywood na kungiyar Triple R sun masa godiya bisa kulawar da yake basu.
An gansu a wani waje tare sun jinjina masa.
An ji Musa Maisana'a yana ce masa Ya saya musu sabbin Motoci sannan abinci sai kalar wanda suke so ake basu.
https://www.tiktok.com/@maisanaakanotv/video/7689057882788089109?_r=1&_t=ZN-9A37qZclzfi








